Farfasa Khalifa Dikwa ya Koka da Rashin Tsaro a Borno
Farfasa Khalifa Dikwa ya Koka da Rashin Tsaro a Borno
Mamba a kungiyar dattawan Borno, Farfesa Khalifa Dikwa ya koka a kan tsanantar rashin tsaro...
Aikata Zamba: EFCC ta kai Kakakin Majalisar Jihar Ondo Kotu
Aikata Zamba: EFCC ta kai Kakakin Majalisar Jihar Ondo Kotu
Hukumar da ke Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Najeriya Ta'annati EFCC ta gurfanar da...
WORD CUP 2016
‘Yan Sanda Sun Samo N3m da Mota a Hannun Wacce ta Kashe Matashi a Jahar Akwa Ibom
'Yan Sanda Sun Samo N3m da Mota a Hannun Wacce ta Kashe Matashi a Jahar...
Mata Masu Buga Kwallon Kafa Sun Cancanci a Rika Biyansu Kudi Daidai da Maza ‘Yan Kwallo – Cyril Ramaphosa
Mata Masu Buga Kwallon Kafa Sun Cancanci a Rika Biyansu Kudi Daidai da Maza 'Yan...
Rikicin Rasha da Ukraine: Fararen Hula Sun Fara Ficewa Daga Sumy na Ukraine
Rikicin Rasha da Ukraine: Fararen Hula Sun Fara Ficewa Daga Sumy na Ukraine
Fararen hula sun...
WRC Rally Cup
Rikici ya Kaure a Jahar Kaduna, Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu
Rikici ya Kaure a Jahar Kaduna, Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu
Aƙalla mutum 30 suka mutu...
Ambaliyar Ruwa: Amurka za ta Bayar da ƙarin Tallafin Dala Miliyan Biyar ga Najeriya
Ambaliyar Ruwa: Amurka za ta Bayar da ƙarin Tallafin Dala Miliyan Biyar ga Najeriya
Ƙasar Amurka...
Zan Karfafa Cin Naman Alade a Madadin Naman Shanu a Jahata – Gwamna Rotimi Akeredolu
Zan Karfafa Cin Naman Alade a Madadin Naman Shanu a Jahata - Gwamna Rotimi Akeredolu
Gwamnan...
[td_block_social_counter custom_title=”STAY CONNECTED” facebook=”tagDiv” twitter=”tagDivOfficial” youtube=”tagDiv” open_in_new_window=”y”]
SPORT NEWS
CYCLING TOUR
Adadin Kwanakin da Nake a Jahata – Gwamnan Yobe
Adadin Kwanakin da Nake a Jahata - Gwamnan Yobe
Gwamnan Buni yana rike manyan mukamai biyu a jiharsa da birnin tarayya.
Yayinda ofishinsa na gwamna ke...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ‘Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Katsina
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da 'Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Katsina
Matsalar 'yan bindiga na cigaba da munana a jahar Katsina, mahaifar shugaban kasa.
Duk da...
Hana Kiwon Fili a Legas: Kungiyar Miyetti Allah ta Bayyana Cewa Farashin Saniya Zai...
Hana Kiwon Fili a Legas: Kungiyar Miyetti Allah ta Bayyana Cewa Farashin Saniya Zai Koma 2m
Kungiyar Miyetti Allah ta makiyaya ta bayyana kokenta kan...
Dalilin da Yasa Majalisar Dokokin Zamfara ta Dakatad da Mambobinta 2
Dalilin da Yasa Majalisar Dokokin Zamfara ta Dakatad da Mambobinta 2
Majalisar dokokin Zamfara ta dakatad da mambobinta biyu kan zargin suna da alaƙa da...
‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sakai 41 a Jihar Katsina
'Yan Ta'adda Sun Kashe 'Yan Sakai 41 a Jihar Katsina
Mazauna wasu kauyuka da ke karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina suna zaman makoki sakamakon...
TENNIS
‘Yan Sandan Jahar Neja Sun Ceto Shugaban APC, Aminu Bobi Daga...
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja Sun Ceto Shugaban APC, Aminu Bobi Daga Hannun 'Yan Bindiga
Hukumar 'yan sanda reshen jahar Neja ta sanar da cewa...
Yadda Shugaban Makaranta ya Gudu da kuɗin WAEC ɗin ɗalibai a...
Yadda Shugaban Makaranta ya Gudu da kuɗin WAEC ɗin ɗalibai a Jahar Edo
Wani bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta ya nuna yadda...
Video playlistA YouTube API key has not been provided. Go to Theme Panel > Social Networks > YouTube API Configuration
LATEST ARTICLES
Direba ya Yanke Jiki ya Mutu Yana Tsaka da Tuka Dalibai
Direba ya Yanke Jiki ya Mutu Yana Tsaka da Tuka Dalibai
Mahukuntan jami'ar Ilorin da ke jihar Kwara sun shiga cikin damuwa sakamakon mutuwar wani direba.
Direban, yayin da yake kai wasu ɗalibai zuwa harabar jami’ar, ya rasa ransa bayan kwatsam...
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi
Kungiyoyin da ke magana da masu rajin kare Arewacin Najeriya suna tare da Sanatan Bauchi ta tsakiya, Abdul Ningi.
An dakatar da ‘dan siyasar daga majalisar dattawa bayan ikirarin an yi...
Jerin Kasuwannin da za a Samu Kayan Abincin Cikin Rahusa a Legas
Jerin Kasuwannin da za a Samu Kayan Abincin Cikin Rahusa a Legas
Yayin da ake fama da tsadar kayan abinci a jihar Legas, gwamnatin jihar ta bude kasuwanni da za a siyar da kaya mai sauki.
Gwamnatin ta shirya bude kasuwannin...
An Buƙaci Shugaban NLC, Joe Ajaero da ya yi Murabus
An Buƙaci Shugaban NLC, Joe Ajaero da ya yi Murabus
Babban taron da jam’iyyar Labour Party (LP) ke shirin yi a birnin Umuahia na jihar Abia ya haifar da sabon faɗa tsakanin jam’iyyar da ƙungiyar NLC.
Rikicin ya ɓarke ne tsakanin...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manyan Jami’an Sojoji 22 a Jihar Delta
'Yan Bindiga Sun Hallaka Manyan Jami'an Sojoji 22 a Jihar Delta
Wasu ƴan bindiga sun yi wa sojoji kwanton ɓauna a ƙauyen Okuoma da ke ƙaramar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta, inda suka kashe da dama daga cikinsu.
Rundunar...
Watan Ramadan: Ana Ci gaba da Fafatawa a Khartoum
Watan Ramadan: Ana Ci gaba da Fafatawa a Khartoum
Alamu sun nuna cewa tsagaita wuta a watan Ramadan a Sudan zai yi wahala bayan sojojin ƙasar sun sanar da cewa sun sake ƙwato shelkwatar gidan labarai na kasar da ke...
Na ji Bakin Cikin Dakatar da Sanata Abdul Ningi – Gwamna Bala
Na ji Bakin Cikin Dakatar da Sanata Abdul Ningi - Gwamna Bala
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammad ya nuna damuwarsa kan matakin da majalisar dattawan Najeriya ta ɗauka na dakatar da sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya a majalisar dattawan...
Dakarun Isra’ila Sun Kai Hari Cibiyar Raba Tallafi ta Rafah – MDD
Dakarun Isra'ila Sun Kai Hari Cibiyar Raba Tallafi ta Rafah - MDD
Hukumar kula da 'yan gudun jihirar Falasɗinawa ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA ta ce an kashe ɗaya daga cikin ma'aikan hukumar tare da raunata wasu mutum 22 a...
Ba za mu Biya kuɗi ba a Matsayin Fansa ga Mahara don Sakin ɗaliban...
Ba za mu Biya kuɗi ba a Matsayin Fansa ga Mahara don Sakin ɗaliban Kuriga - Gwamnatin Tarayya
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya sake jaddada umarninsa ga jami'an taron ƙasar da su yi duk mai yiwuwa don kuɓutar da ɗaliban...
Hatsaniya ta Janya ƙone-ƙone a Kasuwar Wuse da ke Abuja
Hatsaniya ta Janya ƙone-ƙone a Kasuwar Wuse da ke Abuja
Wata hatsaniya da ta faru tsakanin rundunar tsaftace Abuja ta 'Taskforce' da ƴan kasuwar Wuse da ke Abuja ta janyo ƙone-ƙonen shaguna da mutuwar wani matashi da yammacin ranar Talata.
Lamarin...