Monday, February 6, 2023
Home SIYASA

SIYASA

Kotun Koli ta Tabbatar da Ahmad Lawan a Matsayin ‘Dan Takarar Sanata na Yankin...

0
Kotun Koli ta Tabbatar da Ahmad Lawan a Matsayin 'Dan Takarar Sanata na Yankin Yobe   FCT, Abuja - Kotun koli ta tabbatar da Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawan Najeriya matsayin 'dan takarar sanata na yankin Yobe ta arewa a karkashin...

Da Gangan Emefiele ya Aiwatar da Manufar Sauya Kudi Cikin Dan Kankanin Lokaci –...

0
Da Gangan Emefiele ya Aiwatar da Manufar Sauya Kudi Cikin Dan Kankanin Lokaci - Ganduje   Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya zargi gwamnan CBN, Godwin Emefiele, da kokarin haddasa rudani a zaben 2023. Ganduje ya ce Emefiele ya sauya kudin...

Kotun Ƙolin Najeriya za ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Ahmad Lawan da Bashir Machina

0
Kotun Ƙolin Najeriya za ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Ahmad Lawan da Bashir Machina   A yau ne kotun Ƙolin Najeriya za ta yanke hukunci game da rikicin takarar kujerar sanatan Yobe ta arewa na jam'iyyar APC. Jam'iyyar APC na ƙalubalantar Bashir...

Ba za a Samu Matsala da Na’urar BVAS ba – INEC

0
Ba za a Samu Matsala da Na'urar BVAS ba - INEC   Shugaban Hukumar Zaɓe Mai zaman kanta a Najeriya INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce ba su samu matsala da na'urar BVAS da ke tantance masu kaɗa ƙuri'a ba, a...

Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Nasarawa

0
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Nasarawa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dura jihar Nasarawa don halartar taron kamfen na jam'iyyar APC. Ana kyautata zaton shugaba Buhari zai kaddamar da wasu sabbin ayyukan da gwamnatinsa ta yi a jihar. Buhari na ci...

Za mu Nuna Maka da Sauran Dattawa a Arewa – Bafarawa ga El-Rufai

0
Za mu Nuna Maka da Sauran Dattawa a Arewa - Bafarawa ga El-Rufai     Tsohon gwamnan jihar Sokoto ya caccaki gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kan wasu kalamansa na baya-bayan nan. Alhaji Attahiru Bafarawa ya ce, Arewa ta fi karfin mutum...

Muna da Gagarumar Kasa Amma ba mu Godewa Har Sai Mun Ziyarci Kasashen da...

0
Muna da Gagarumar Kasa Amma ba mu Godewa Har Sai Mun Ziyarci Kasashen da Muke Makwabtaka da su - Buhari ga 'Yan Najeriya   Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga godewa Allah duk da halin da suka...

Kotu ta Tsige Sanata Mai Wakiltar Mazaɓar Arewa maso Gabashin Jihar Akwa Ibom

0
Kotu ta Tsige Sanata Mai Wakiltar Mazaɓar Arewa maso Gabashin Jihar Akwa Ibom   Babbar Kotun tarayya a Abuja ta tsige Sanata mai wakiltar mazaɓar Arewa maso gabashin jihar Akwa Ibom, Albert Akpan Kotun ta dauki wannan mataki ne bisa hujjar Sanatan...

Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano ta ɗage Ziyarar Shugaba Buhari

0
Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano ta ɗage Ziyarar Shugaba Buhari   Gwamnatin Kano ta ɗage ziyarar da shugaban ƙasa Buhari zai kawo Kano domin kaddamar da ayyuka. A wata sanarwa da gwamnatin ta fitar ta bayyana manyan dalilin da ta hanga ya...

Gwamnatin Edo ta Bada Wa’adi ga Masallatai, Coci, Wuraren Shakatawa da su Sanya Na’urorin...

0
Gwamnatin Edo ta Bada Wa'adi ga Masallatai, Coci, Wuraren Shakatawa da su Sanya Na'urorin Daidaita Sauti   Za a rufe coci-coci, masallatai, dakunan taro, wuraren shakatawa da kasuwanci ire-iren su a Edo idan ba su daidaita sautin da ke fitowa daga...

Labarai