Dakta Malami Aliyu Yandoto ya Rasu a Wurin Bikin Diyar Sanata Yarima
Dakta Malami Aliyu Yandoto ya Rasu a Wurin Bikin Diyar Sanata Yarima
Allah ya yi wa Dakta Malami Aliyu Yandoto rasuwa a ranar Asabar, a taron bikin diyar Yarima.
Yandoto shine shugaban hukumar kananan hukumomi ta jihar Zamfara kuma ya rasu...
Najeriya: Shugaban Kasar ya Shiga Ganawa da Sarakunan Gargajiya
Najeriya: Shugaban Kasar ya Shiga Ganawa da Sarakunan Gargajiya
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka yana ganawa da wakilan sarakunan gargajiyan sassan Najeriya shida, karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar.
Ganawar, dake faruwa a fadar shugaban kasa, Villa, Abuja ya samu hallaran...
2023: Manyan ‘Yan Siyasa 4 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa
2023: Manyan 'Yan Siyasa 4 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa
Ana ci gaba da tattauna yadda tseren shugabancin 2023 zai kasance, koda dai masana harkokin siyasa na ganin cewa ya yi wuri da yawa da za...
Ina Maraba da Gwamna Matawalle ya Shigo APC – Jigo a Jam’iyyar APC a...
Ina Maraba da Gwamna Matawalle ya Shigo APC - Jigo a Jam'iyyar APC a Zamfara
Martani na ci gaba da bin diddigin rahotannin da ke cewa Gwamna Bello Matawalle na iya ficewa daga PDP zuwa APC.
Wani jigo a jam’iyyar APC...
Wani Dan Majalisa Zai Rabawa ‘Yan Yankinsa Zomo
Wani Dan Majalisa Zai Rabawa 'Yan Yankinsa Zomo
Wani dan majalisa Tunji Ajuloopin zai rabawa al'ummar da yake wakilta zomo don samar sana'a da rage taulauci da zaman banza.
Dan majalisar mai wakiltar Ekiti/Isin/Irepodun/Oke-ero a majalisar wakilan tarayya ya kulla yarjejeniya...
Rashin Tsaro: Buhari ya Amince da Zama da ‘Yan Majalisar Wakilai
Rashin Tsaro: Buhari ya Amince da Zama da 'Yan Majalisar Wakilai
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da zama da 'yan majalisar wakilai nan kusa.
Hakan ya biyo bayan yadda 'yan majalisar suka rude, suka kidime kuma suka gigice.
Majalisar ta dauki zafi...
Shugaba Buhari ya Nada Sabon Shugaban NDE
Shugaba Buhari ya Nada Sabon Shugaban NDE
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta nada Abubakar Fikpo a matsayin mukaddashin Shugaban hukumar NDE.
Gwamnatin tarayya ce ta sallami Nasir Argungu, wanda ya kasance rike da mukamin daga kan kujerarsa.
Fikpo ya kasance darakta mafi...
Najeriya Na Bukatar Sama da Tiriliyan Guda Domin Yaki da Zazzabin Cizon Sauro –...
Najeriya Na Bukatar Sama da Tiriliyan Guda Domin Yaki da Zazzabin Cizon Sauro - Ministan Lafiya
Ministan lafiya a Najeriya bayyana bukatar makudan kudade don yaki da zazzabin cizon sauro.
Ministan ya yarda kasar ba ta isassun kudade duba da yadda...
Najeriya: Gwamnonin Sun yi Martani a Kan Boye Kayan Tallafi Korona da Ake Zarginsu
Najeriya: Gwamnonin Sun yi Martani a Kan Boye Kayan Tallafi Korona da Ake Zarginsu
Gwamnonin jihohi 36 na Najeriya sun karyata zargin adana kayan tallafin COVID-19 ba tare da rabawa talakawa ba
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce mafi yawan gwamnonin sun...
Gwamnatin Tarayya ta Fara Raba Tallafin Kudi ga Matan Jahar Kaduna
Gwamnatin Tarayya ta Fara Raba Tallafin Kudi ga Matan Jahar Kaduna
Gwamnatin tarayya ta fara raba wa matan jahar Kaduna kudin tallafi N20,000.
An bayyana cewa, za a tallafawa matan ne a fadin kananan hukumomi 23 a jahar Kaduna.
Gwamnatin jahar Kaduna...