Tuesday, May 30, 2023
Home SIYASA

SIYASA

Shugaban Majalisar Dattijai ya Shawarci Shugabannin Najeriya da Su Dukufa Wajen Yiwa Mutane Aiki

0
Shugaban Majalisar Dattijai ya Shawarci Shugabannin Najeriya da Su Dukufa Wajen Yiwa Mutane Aiki   Ahmad Lawan ya shawarci shugabbanin kasar nan da su mai da hankali wajen yi wa al'ummarsu aiki. Shugaban majalisar dattijan, ya ja hankalinsu da su daina bada...

Da yi Yiwuwar Trump zai Je Kotu

0
Da yi Yiwuwar Trump zai Je Kotu An tambayi mutanen Amurka game da sakamakon zaben shugaban kasa. 98% na Amurka da suka shiga zaben ba su goyon bayan Trump ya hakura. Donald Trump ya bayyana wannan, kila ya kara kwarin gwiwar zuwa...

Meyasa Zan Saci Kudin Jama’a Alhali na fi Shugaban Amurka Arziki – Peter Obi

0
Meyasa Zan Saci Kudin Jama'a Alhali na fi Shugaban Amurka Arziki - Peter Obi   Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour ya yi wasu lafuzza dangane da kudaden jihar Anambra a lokacin da yake gwamnan jihar. A baya dai Peter Obi...

Jahohi ne ya Kamata su Yanke Kwatankwacin Yawan Kananan Hukumomin da Zasu Iya ɗauka...

0
Jahohi ne ya Kamata su Yanke Kwatankwacin Yawan Kananan Hukumomin da Zasu Iya ɗauka - Gwamna El-Rufa'i   Gwamna Malam Nasiru El-Rufa'i, yace kamata yayi a baiwa gwamnonin jahohi damar yanke yawan kananan hukumomin da zasu iya ɗauka. Gwamnan yace idan akace...

Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano

0
Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano Shugaba Buhari ya jagorancin zaman majalisar zartaswa ranar Laraba. Har yanzu, ministocin Buhari marasa kudirin gabatarwa na musharaka a ganawar ta yanar gizo An amince da muhimman ayyuka biyu a zaman yau Majalisar zartaswan...

Jam’iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Rijista

0
Jam'iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Rijista Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da cewa ta tsayar da ranar 12 ga watan Disamba domin fara rijistar sabbi da sabunta rijistar tsofin mambobinta. Mai Mala Buni, shugaban kwamitin riko na jam'iyyar...

Badakalar Ganduje: Buhari na tantamar zuwa Kano yakin neman zabe

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ba lallai ne yaje jihar Kano yakin neman zabe ba, saboda abinda Gwamnan Kano Ganduje ya aikata na karbar cin hanci a wani faifan bidiyo na Gwamnan da Daily Nigerian ta Wallafa. Shugaba...

Shugaba Buhari ya Magantu Kan Kashe-Kashen da Ake a Jahar Plateau

0
Shugaba Buhari ya Magantu Kan Kashe-Kashen da Ake a Jahar Plateau   Gwamnatin shugaba Buhari ta kai ziyara jahar Filato don tattauna batun kashe-kashen da suke faruwa a jahar. Shugaba Buhari ya ce sam gwamnatinsa ba za ta tsaya ba har sai...

Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Imo

0
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Imo Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa Jihar Imo domin kaddamar da wasu ayyukan raya kasa. Ayyukan da shugaban zai kaddamar sun hada da na hanyoyin mota kamar ta Orlu zuwa Okigwe da kuma ta...

Ayodele Fayose ya Karbi Bakuncin Kashim Shettima

0
Ayodele Fayose ya Karbi Bakuncin Kashim Shettima   Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya karbi bakuncin Kashim Shettima da mutanensa. ‘Dan takaran na mataimakin shugaban kasa a APC ya ziyarci jigon ‘yan adawar a gidansa da ke Abuja. Ana tunanin Sanata Shettima...

Labarai