Saturday, April 1, 2023
Home Taska

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Bashin da Ake Bin Najeriya ya Tashi Zuwa N46.25trn – DMO

0
Bashin da Ake Bin Najeriya ya Tashi Zuwa N46.25trn - DMO   Ofishin Kula da Basussuka a Najeriya ya bayyana cewa bashin da ake bin ƙasar ya tashi zuwa N46.25trn ya zuwa watan Dismanban 2022. A wata sanarwa da Ofishin ya fitar...

Zanga-Zanga: Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Shi’a 19 a Abuja

0
Zanga-Zanga: Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Shi'a 19 a Abuja   Rundunar ƴan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun tabbatar da kama mambobin kungiyar ƴan shi'a 19 kan gudanar da zanga-zanga ba tare da izini ba. A cikin wata sanarwa da...

Denmark: An yi Garkuwa da Ma’aikatan Jirgin Ruwa Guda 16

0
Denmark: An yi Garkuwa da Ma'aikatan Jirgin Ruwa Guda 16   Mamallakan jirgin ruwan ƙasar Denmark da masu fashi a teku suka ƙwace a mashigar Guinea a makon da ya gabata sun ce ƴan fashin sun tsere sun bar jirgin, inda...

Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano ta Kama Mutane 14 da Aikata Fashi da Dabanci

0
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano ta Kama Mutane 14 da Aikata Fashi da Dabanci Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta sanar da kama mutum 14 waɗanda take zargi da aikata fashi da makami da tu'ammali da ƙwayoyi da kuma...

Italiy ta Haramta Amfani da Manhajar ChatGPT

0
Italiy ta Haramta Amfani da Manhajar ChatGPT   An haramta amfani da ƙirƙirarriyar basira da ke kwaikwayon halayyar ɗan adam ta ChatGPT. Hukumar da ke lura da lamuran bayanai na intanet ta ce manhajar na da barazana. Masu ƙirƙira na Amurka ne suka...

Mutanen Habasha 11 Sun Mutu a Hatsarin Mota a Somalia

0
Mutanen Habasha 11 Sun Mutu a Hatsarin Mota a Somalia   Mata shi da maza biyar 'yan asalin Habasha sun mutu a wani hatsarin mota da ya ritsa da su a Somalia, In ji hukumar kula da 'yan cirani ta duniya. Rahotanni...

Sudan: Ƙasa ta Rufta Kan Masu Haƙar Ma’adanai

0
Sudan: Ƙasa ta Rufta Kan Masu Haƙar Ma'adanai Aƙalla masu haƙar ma'adanai 10 ne suka mutu a wani hatsari da ya rutsa da su a arewacin Sudan, wasu mutum 20 na daban suka jikkata. Kafaffen yaɗa labarai na cikin gida sun...

Ƴan Najeriya 64.3m ne Ke Fama da Yunwa – MDD

0
Ƴan Najeriya 64.3m ne Ke Fama da Yunwa - MDD   Ƴan Najeriya miliyan 64.3 ne aka kiyasta cewa suna fama da matsalar ƙarancin abinci, a cewar Hukumar Samar da Abinci ta Duniya. Hukumar ta ce mutum miliyan 170 a faɗin ƙasashe...

Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Jihar Bauchi

0
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Jihar Bauchi   Hukumar kiyaye haɗura reshen jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutum biyar da suka ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota a kan babbar hanyar Bauchi zuwa Jos kusa da...

Gidan Bauta ya Rufta da Mutane a Indiya

0
Gidan Bauta ya Rufta da Mutane a Indiya   Ƴan sanda na can suna kokarin kuɓutar da masu bauta da suka rufta a wani wurin bauta a yankin Madhya Pradesh da ke Indiya. Mutane sun taru a wurin ne domin yin wani...
- Advertisement -