Jaruma Rahama Sadau Zata Fito A Fim Din Indiya
Jaruma Rahama Sadau Zata Fito A Fim Din Indiya
Daga Musa Sani Aliyu
Fitacciyar jarumar nan wato Rahama Sadau, wadda sunanta ya zagaya kowane lungu da sako na masana'antar shirya fina finai ta Kannywood har ma da Nollywood.
ba shakka labarin da...
ALLAH ya yi wa Muhammad Sani Umar Kalgo Rasuwa
ALLAH ya yi wa Muhammad Sani Umar Kalgo Rasuwa
Manyan mutane da ma su fada a ji a jihar Kebbi sun halarci jana'izar Muhammad Sani Umar Kalgo.
Marigayi Kalgo ya rasu da safiyar ranar Talata bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
An...
Borno: Dakarun Sojoji Sun halaka Wasu ‘Yan Boko Haram, Sun Rasa Wasu sojojin Nasu
Borno: Dakarun Sojoji Sun halaka Wasu 'Yan Boko Haram, Sun Rasa Wasu sojojin Nasu
Tun bayan kirkirar rundunar Operation FIRE BALL, mataimakiyar Operation LAFIYA DOLE ake ta samun nasara a Borno.
Cikin kankanin lokaci suka samu nasarar kashe 'yan Boko Haram...
Fafatawa Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojoji
Fafatawa Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojoji
Rahotanni sun bayyana cewa an shafe tsawon dare ana barin wuta a tsakanin sojoji da 'yan bindiga a tsakanin Zaria zuwa Kaduna.
'Yan bindiga sun matsa wajen yawaita kai hare-hare a yankin Zaria da kewaye...
An Cigaba da Shirya Fim Din Gidan Badamasi Zango na Uku
An Cigaba da Shirya Fim Din Gidan Badamasi Zango na Uku
Nasashshen nishadi mai cike da nason kayatarwa na kwankwasa kofar ma'abota abotar kallon kayataccen shirin nan na " Gidan Badamasi" wanda ahalin yanzu anfara daukar zango na uku.
Shirin da...
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Legas ta Sake Rikicewa #ENDSARS
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Legas ta Sake Rikicewa #ENDSARS
An lalata motocin BRT da dama a Lagos ranar Talata, 27 Oktoban shekarar 2020 - Yan tawayen sun aikata barnar tasu a Mil 2 wani bangare na jahar ta Legas
Rahotanni sun bayyana...
Yanda Wata Gobara ta Tashi a Wani Gidan Man Fetur da Kasuwa
Yanda Wata Gobara ta Tashi a Wani Gidan Man Fetur da Kasuwa
Gobara ta tashi a wani gidan man fetur a Jihar Oyo da kuma kasuwa Katako a Jihar Plateau.
An shawarci mutane da su kara lura a lokacin sanyi don...
NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya
NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta na yunkurin nemo mai a yankin Arewacin Najeriya.
Ministan man fetur, Timipre Sylva ya bayyana irin nasarorin da ake samu.
Timipre Sylva ya ce an gano wasu rijiyoyi a...
Adamawa: Wani Yankin Jahar na Fuskantar Kangin Rayuwa
Adamawa: Wani Yankin Jahar na Fuskantar Kangin Rayuwa
Da rashin muhimman gine-gine masu amfani, Folwoya Goriji, wani gari a jihar Adamawa, na fuskantar kangin rayuwa.
A garin babu tsaftataccen ruwan sha wanda hakan yasa mazauna garin ke shan ruwa a kogi...
Ana Abu a Duniya: Matasa Sun Cinnawa Coci Wuta Akan Satar Mazakuta
Ana Abu a Duniya: Matasa Sun Cinnawa Coci Wuta Akan Satar Mazakuta
Ƴan Sanda sun cafke wasu matasa da ake zargi da ɓarnata kayan al'umma saboda ƙona coci.
Matasan na garin Daudu sun cinna wa wani coci wuta ne kan iƙirarin...