FAAC Archives - Arewa Agenda Hausa

Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin ‘Yan Kasar da Suka Ci Bashin Gwamnati
Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin ‘Yan Kasar da Suka Ci Bashin Gwamnati

Babban Bankin Najeriya ya ce zai fara cire kudi daga asusun bankin ‘yan Najeriyan da suka taba cin bashin gwamnati na noma.

Hakzalika, bankin zai cire kudi daga asusun gwamnatin wasu jihohi domin biyan bashin da aka ba su.

An ba ‘yan Najeriya da dama rancen kudi karkashin shirye-shirye da dama na noma a kasar nan.

Abuja – Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce zai fara zare kudade daga asusun bankin gwamnatin jihohi da wasu ‘yan Najeriya domin warware bashin da ake binsu.

Daraktan raya fannin kudi na CBN, Yusuf Yila ne ya bayyana hakan a Abuja a ranar Laraba 28 ga watan Satumba, The Cable ta ruwaito.

Yila ya ce babban bankin ya shirya karbo kudade daga gwamnati jihohi da manoma ne da suka ci gajiyar kowane daga shirye-shiryen rance na gwamnati tarayya.

Duk da cewa bai ambaci jihohin da ake bi bashin ba, Yila ya ce babban bankin kasa ta hannun asusun rarraba kudaden jihohi na FAAC ya fara ciran kudaden da ake bin jihohin a kowane wata.

Ya kuma bayyana cewa, babban bankin zai cire kudin ne na tsawon watanni shida kacal.

Bayani kan wadanda suka ci rancen shirin Anchor (ABP)

A cewarsa, wanda suka ci bashin CBN a karkashin shirin noma na ABP da CAC na daga cikin wadanda shirin zai shafa.

A kalamansa:

“Kowane mutum ko jihar da ta karbin rancen ABP za ta biya. Muna da BVN dinsu.

“Wadannan mutanen kananan manoma ne da suka karbi kudi domin noma daga gwamnatin jihohi karkashin AVP, amma har yanzu basu biya ba.”

Hakazalika, ya ce CBN ya fara magana da hukumar Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) magana wajen tabbatar da dawo da kudaden rancen.

Ya kuma bayyana cewa, ba da rancen bai ba da fa’ida kamar yadda gwamnati ta nufa ba, The Nation ta ruwaito.

Wani ma’aikacin CBN da ya nemi a sakaya sunansa ya ce, akwai shirye-shirye na gwamnati da dama kan harkar noma, amma ba za a iya ci gaba da yinsu ba saboda rashin tasirin ba da tallafin.

The post Babban Bakin Najeriya Zai Fara Cire Kudi Daga Asusun Bankin ‘Yan Kasar da Suka Ci Bashin Gwamnati appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Jahohin Arewa da Kudanci Kasar Nan da Suka fi Cin Moriyar Harajin VAT
Jahohin Arewa da Kudanci Kasar Nan da Suka fi Cin Moriyar Harajin VAT

Alkaluma sun nuna Legas ce jahar da ta fi kowace cin moriyar harajin VAT.

Kano, Kaduna, Katsina suna cikin jahohin da suke tashi da kaso mafi tsoka.

Jahohin Nasarawa da Bayelsa sun samu 10% na abin da aka ba jahar Legas.

Nigeria – Jahohin Arewacin Najeriya biyar da wasu biyar daga kudancin Najeriya sun karbi N373.84bn daga cikin N836.51bn da aka samu daga VAT.

Jaridar Punch tace wadannan jahohi goma sun karbi wadannan kudi ne a cikin watanni 14.

Binciken da hukumar tattara alkaluma na kasa watau NBS ta fitar a game da kason FAAC ya bayyana abin da aka ba jahohi tsakanin farkon 2020 da 2021.

Jahohin da ke gaba a cin VAT

Jahohin da ke kan gaba wajen samun kudi daga harajin VAT a wannan lokacin su ne:

1. Lagos (N153.94bn)

2. Kano (N32.48bn)

3. Oyo (N29.85bn)

4. Rivers (N28.43bn)

5. Kaduna (N24.75bn)

6. Katsina (N22.72bn)

7. Delta (N20.91bn)

8. Bauchi (N20.49bn)

9. Anambra (N20.14bn)

10. Jigawa (N20.13bn).

Gwamnonin da ke yankin Kudu maso yamma sun samu N256.21bn, sai na Arewa maso yamma suka tashi da N154.41bn, na Kudu maso kudu sun ci N119.88bn.

Rahoton yace jahohin Arewa maso gabas sun samu N107.43bn, na Arewa maso tsakiya sun karbi N106.58bn. Abin da kudu maso gabas suka ci shi ne N91.99bn.

Su wanene jahohin da ba su samun kaso mai tsoka?

Jahohin da ba su samun wasu kaso mai tsoka daga abin da aka tattara a asusun VAT su ne:

1. Nasarawa (N15.36bn)

2. Bayelsa (N15.79bn)

3. Taraba (N16.23bn)

4. Gombe (N16.33bn)

5. Kwara (N16.35bn)

6. Ekiti (N16.46bn)

7. Yobe (N16.90bn)

8. Abia (N17.03bn)

9. Ebonyi (N17.04bn)

10. Cross River (N17.17bn).

Gwamnatin tarayya na raba abin da aka tara a asusun harajin VAT ta hanyar la’akari da adadin mutanen da ke jaha, abin da aka samu a jaha da kuma daidaito.

The post Jahohin Arewa da Kudanci Kasar Nan da Suka fi Cin Moriyar Harajin VAT appeared first on Arewa Agenda Hausa.

ASVI: Jahohi 8 ba su da IGR Mai Tsoka
ASVI: Jahohi 8 ba su da IGR Mai Tsoka

Alkaluman Viability Index sun nuna wasu jahohi suna fuskantar barazana.

Wadannan jahohin ba su samun kudin-shiga a shekarar 2020 da ta wuce ba

Irinsu Legas, Ribas, Oyo da Ogun sun tattara abin da ya fi karfin na jahohi 30.

The Economic Confidential ta fitar da rahoton Viability Index watau ASVI da ya bayyana cewa jahohi takwas sun shiga halin ha’ula’i a Najeriya.

Wadannan jahohi suna fama da matsalar kudin-shiga idan aka kamanta da abin da suka samu a 2020.

Alkaluman sun nuna idan aka cire kason da ake ba gwamnonin jahohin daga asusun FAAC, ba su iya tatsar arzikin da zai rike su daga asusun IGR.

Gwamnatocin jahohin suna samun kudin-shiga ne daga tsarin harajin PAYE, harajin hanya da kuma kudi daga ma’aikatu da hukumomin gwamnati.

Naira tiriliyan 1.3 ne kudin-shigan da jahohin kasar nan 36 suka samu a shekarar 2019 da 2020. Daga ciki jahar Legas kadai ta samu Naira biliyan 418.

Abin da hakan yake nufi shi ne Legas kadai ta samu kudin IGR na jahohi 22 a dunkule. Ta biyu a jerin jahohin da suka fi samun kudi ita ce jahar Ribas.

Yayin da Ribas ta samu Naira biliyan 117 a shekarar bara. Jahohin Kaduna, Ogun sun samu Naira biliyan 50, yayin da Oyo ta iya tara Naira biliyan 38.

Jahar da take ta gaba a jerin IGR ita ce Anambra wanda ta samu Naira biliyan 28 a shekarar bara.

Wadannan jahohi shida da suka fi tattara IGR sun samu Naira biliyan 695. Idan aka tattara ragowar jahohin 30, abin da suka samu Naira biliyan 600 ne.

Jahohi 8 ba su da IGR mai tsoka

Akwai jahohi takwas da ba za su iya rayuwa ba da gudumuwar asusun tarayya ba. IGR dinsu bai kai 10% na abin da suke samu daga asusun FAAC ba.

Jaridar Daily Trust tace wadannan jahohi da suke fuskantar barazana sun hada Bayelsa wanda Naira biliyan 12 ta iya tatsa a kaf shekarar da ta wuce.

Bayan nan kuma sai jahohin Jigawa da Katsina da Naira biliyan 8.6 da Naira biliyan 11.3 kadai ya iya shiga cikin asusunsu, akasin kasonsu na FAAC.

Naira biliyan 8.3 kadai ya shiga asusun gwamnatin Yobe a 2020. Sauran jahohin da ke wannan rukuni su ne Neja, Taraba da Benuwai, duk a Arewa.

The post ASVI: Jahohi 8 ba su da IGR Mai Tsoka appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana
Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana

Gwamnatin Tarayya ta kashe N540bn wajen cike rara farashin fetur a watanni 6.

Hakan ya na nufin kullum biyan tallafin mai yana cin Naira biliyan 1.9 a Najeriya.

A dalilin hakan, gwamnati ta samu gibin sama da Naira tiriliyan 1 a asusun FAAC.

Abuja – Makudan kudin da ake kashe wa domin biyan tallafin man fetur a Najeriya ya kai Naira biliyan 541 daga watan Fabrairu zuwa Yulin shekarar 2021.

Kamfanin mai na kasa, NNPC ya gabatar wa kwamitin asusun hadaka na FAAC da bayanin abin da ake batar wa duk wata domin mai ya tsaya a farashinsa.

The Nation ta rahoto NNPC yana cewa abin da aka fitar a watanni shida ya haura Naira biliyan 540. Idan aka yi lissafi, kullum ana kashe Naira biliyan 1.93.

NNPC ya bada alkaluman da cewa a watan Fubrairu an kashe N25.37b, sai N60.39b a watan Maris. A watan Afrilu an kashe N61.97b, sai N123.33b a watan Mayu.

A watannin Yuni da Yulin shekarar bana, NNPC ya kashe N126.33b da N103.28b domin ganin farashin lita ya tsaya tsakanin N163 zuwa N165 a gidajen mai.

Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi kasa

Jaridar ta rahoto NNPC yana cewa wadannan makudan kudi da ake kashe wa duk wata, sun jawo nakasu sosai wajen abin da ke shiga asusun hadaka na FAAC.

Saboda yadda farashin Dala ya tashi, ‘yan kasuwa sun janye hannunsu daga harkar shigo da man da aka tace, wannan ya sa aka bar NNPC kadai take wannan jigila.

A dalilin haka ne gudumuwar NNPC a asusunn FAAC ya yi kasa sosai a bana. A watan Afrilun 2021, babu abin da kamfanin man ya iya zuba wa a karshen wata.

Ga gudumuwar da NNPC ya bada domin gwamnatocin tarayya, jahohi da kananan hukumomi su raba a cikin watanni shida, an samu gibin akalla Naira tiriliyan 11:

Junairu: N90bn

Fubrairu: N64bn

Maris: N41bn

Afilu: N0bn

Mayu: N38bn

Yuni: N47bn

Yuli: N67bn

Hukumomi suna wuru-wuru – Majalisa

Kwamitin tattali arziki a majalisar dattawa yace babu sisin kobon da mafi yawan hukumomin suke dawowa da shi cikin baitul-mali idan sun samu kudin-shiga.

Sanata Solomon Adeola ya bayyana cewa an yi shekaru akalla biyar CBN bai zuba komai a asusun kasa ba. Ana yi wa kamfanin NNPC irin wannan zargin mai nauyi.

The post Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma’aikata a Jaharsa
Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma’aikata a Jaharsa

Gwamnan jahar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi fashin bakin kan dalilin rage ma’aikata a jaharsa.

El-Rufai ya ce kudaden da gwamnatin jihar ke kashewa wurin biyan albashi ya yi wa jahar yawa, bayan albashin ba a samun kudin yin wasu ayyukan.

Gwamnan ya ce ma’aikatan gwamnati da masu rike da mukaman siyasa ne ke cinye fiye da kashi 90 cikin 100 na kudin jahar.

Rashin adalci ne mutanen da ba su kai 100,000 ba su rika cinye fiye da kashi 90 na cikin kudin jahar yayin da sauran wadanda ba ma’aikatan gwamnati ba su morar komai Gwamnan jahar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya yi bayanin abin da yasa gwamnatinsa ke rage ma’aikata a jahar.

Ya ce hakan ya zama dole ne domin jahar ba ta da kudin da za ta cigaba da yi wa mutane ayyuka gami da yawan albashin da ta ke biya a lokacin da kudaden da gwamnatin tarayya ke bawa jahohi duk wata (FAAC) bai karu ba.

Gwamnan ya ce kudin da jahar ke samu daga gwamnatin tarayya, FAAC, tun tsakiya shekarar 2020 kamar sauran jahohi, da kyar ya ke isa a biya albashi ballantana a yi wasu ayyukan.

Ya ce wannan aikin rage ma’aikatan zai shafi masu rike da mukaman siyasa inda ya ce an yi hakan ne domin rage kudaden da ake kashewa.

El-Rufai ya yi wannan bayanin ne a ranar Litinin ta bakin mashawarcinsa na musamman kan watsa labarai da sadarwa, Muyiwa Adekeye.

Ya ce: “A Nuwamban 2020, abin da ya rage wa gwamnatin Kaduna bayan biyan albashi shine N162.9m. A wannan watan jahar ta samu N4.83bn daga FAAC sannan ta biya albashi da N4.66bn.”

Bayanin ya nuna watannin da suka biyo baya kusan lamarin bata canja zani ba wato dai da an biya albashi babu wani kudin da jahohin za ta yi wasu ayyukan da su.

Gwamnan ya ce bai kamata jaha da ke da ma’aikatan gwamnati kasa da 100,000 su rika lakume fiye da kashi 90 cikin 100 na kudaden jahar, su bar wa sauran da ba ma’aikatan gwamnati bane ko masu rike da mukaman siyasa kaso kalilan.

“Wannan rashin adalci ne ‘yan tsiraru su rika cinye kaso mafi tsoka na kudin jahar.

“Ma’aikatan gwamnati na da muhimmanci don haka ya kamata a kayyade dai-dai adadin da ake bukata.”

The post Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma’aikata a Jaharsa appeared first on Arewa Agenda Hausa.