Trending Now
ISWAP ta Kashe ‘Yan Sanda 2 da Soja 1 a Malam...
ISWAP ta Kashe 'Yan Sanda 2 da Soja 1 a Malam Fatori
Rahotanni daga jahar Borno na cewa ISWAP ta kashe yan sandan Najeriya biyu...
‘Yan Bindiga Sun Halaka Jami’an Tsaro a Harin da Suka Kai...
'Yan Bindiga Sun Halaka Jami'an Tsaro a Harin da Suka Kai Jihar Kaduna
A wani hari da 'yan bindiga suka kai yankuna biyu na karamar...
WORD CUP 2016
Kasar Saudiyya ta Fitar da Adadin Mutanen da Zasuyi Aikin Hajji a 2021
Kasar Saudiyya ta Fitar da Adadin Mutanen da Zasuyi Aikin Hajji a 2021
Saudiyya ta bayyana...
Sauya Fasalin Kuɗin ba abu Bane Mai Kyau Duba da Yadda ya Jefa ƴan Najeriya Cikin Wahala – Kwankwaso
Sauya Fasalin Kuɗin ba abu Bane Mai Kyau Duba da Yadda ya Jefa ƴan Najeriya...
‘Yan Bindiga Sun fi Kaunar a Kawo Karshen Ta’addanci Fiye da Gwamnati – Sheikh Gumi
'Yan Bindiga Sun fi Kaunar a Kawo Karshen Ta'addanci Fiye da Gwamnati - Sheikh Gumi
Sheikh...
WRC Rally Cup
2023: ‘Yan Najeriya su Zaɓo Shugaban da ya Dace da Halin da Ake Ciki – Attahiru Jega
2023: 'Yan Najeriya su Zaɓo Shugaban da ya Dace da Halin da Ake Ciki -...
Bayan Kashe Mutane 50: Gwamnatin Burkina Faso za tai Zaman Makoki na Kwana 3
Bayan Kashe Mutane 50: Gwamnatin Burkina Faso za tai Zaman Makoki na Kwana 3
Gwamnatin Burkina...
Shehu Sani ya yi wa Gwamnan Kano Martani
Shehu Sani ya yi wa Gwamnan Kano Martani
Shehu Sani ya soki wata doka da Gwamnatin...
SPORT NEWS
CYCLING TOUR
Mun Soke Rajistar Mutane Miliyan 2.7 Wadanda Suka yi Sau Biyu – INEC
Mun Soke Rajistar Mutane Miliyan 2.7 Wadanda Suka yi Sau Biyu - INEC
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeria, INEC, ta ce ta soke...
Jam’iyyar NNPP ta yi Karin Bayyani Kan Raɗe-Raɗin Komawar Kwankwaso APC
Jam'iyyar NNPP ta yi Karin Bayyani Kan Raɗe-Raɗin Komawar Kwankwaso APC
Jam'iyyar NNPP ta yi watsi da raɗe-raɗin da ake yi na cewa ɗan takararta...
Femi Falana ya Bukaci Shugaba Buhari ya yi wa Sojojin da Aka Samu da...
Femi Falana ya Bukaci Shugaba Buhari ya yi wa Sojojin da Aka Samu da Laifin Bore Afuwa
Femi Falana, babban lauya mai kare hakkin bil-adama...
Ziyarar Tinubu Zuwa Katsina Duk Siyasa ce, ba ta da Wata Alaka da Taimakon...
Ziyarar Tinubu Zuwa Katsina Duk Siyasa ce, ba ta da Wata Alaka da Taimakon Jama'a - Omoluabi Coalition
Wata kungiya a kudu maso yamma ba...
Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba ya Sayi Fom din Takarar Shugaban Kasa Karkashin Jam’iyyar...
Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba ya Sayi Fom din Takarar Shugaban Kasa Karkashin Jam'iyyar APC
Karamin Ministan ilimi, Hanarabul Chukwuemeka Nwajiuba, ya sayi Fom din...
TENNIS
‘Yan Sanda Sunyi Fito na Fito da ‘Yan Bindiga
'Yan Sanda Sunyi Fito na Fito da 'Yan Bindiga
Wasu 'yan sandan jihar Katsina sun yi musayar wuta da wasu 'yan bindiga a dajin Rugu.
Sun...
Gwamnatin Ganduje ta ki Biyana Kudin Fansho – Kwankwaso
Gwamnatin Ganduje ta ki Biyana Kudin Fansho - Kwankwaso
Kwankwaso ya yi korafin yadda gwamna Ganduje ke take masa hakkinsa.
Tsohon gwamnan yace ba'a biyansa kudin...
LATEST ARTICLES
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ali Ndume ya caccaki hukumar Alhazai kan karin kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2024 da muke ciki.
Ndume ya ce karin kudin a wannan hali rashin adalci ne musamman...
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shinkafa
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shikafa
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya rage kaso 50 cikin 100 a farashin shinkafa domin ragewa al'ummar jihar wahalhalun tsadar rayuwa.
Ya ce gwamnatinsa za ta sayar da...
Karkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar ‘Yan Kwadago na Jihar Yobe
Karkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar 'Yan Kwadago na Jihar Yobe
Shugaban kungiyar 'yan kwadago na jihar Yobe ya sake shiga cikin wani sabon rikici bayan da aka zarge shi da karkatar da kayan tallafi.
Kotu a Damaturu, babban...
Kisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan...
Kisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan Okuama
A yau Laraba 27 ga watan Maris aka binne sojojin da suka mutu yayin harin kwantan bauna a jihar Delta.
Shugaba Bola Tinubu ya samu halartar...
Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin ‘Dan Ta’adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa
Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin 'Dan Ta'adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa
Kasurgumin dan ta'adda a jihar Zamfara ya gamu da ajalinsa bayan dakarun sojoji sun hallaka shi da nayaƙansa.
Rundunar sojojin ta bayyana nasarar da ta samu inda ta murjushe hatsabibin...
Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn
Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al'umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya suka amfana.
Alhaji Aliko...
Ƴan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa a Katsina, Sun Ceto Ma’aurata
Ƴan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa a Katsina, Sun Ceto Ma'aurata
Rundunar ƴansandan jihar Katsina ta ce ta dakile wani yunkurin garkuwa da mutane, inda suka ceto mutane da lamarin ya so ya ritsa da su.
Wata sanarwa da mai magana...
Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya
Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta fitar da sunayen mutum 15 waɗanda ta ce ana zargin su da taimakawa ta’addanci a ƙasar.
Hakan na kunshe ne cikin rahoton da hukumar tattara bayanan sirri kan sha’anin kuɗi a...
Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa...
Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa da Rana
Gwamnatin Najeriya ta sa hannu kan wata yarjejeniyar gina cibiyar samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa da hasken rana da za ta...
Ya Kamata mu Zama Masu Gaskiya Dangane da Albarkatun da Allah ya ba mu...
Ya Kamata mu Zama Masu Gaskiya Dangane da Albarkatun da Allah ya ba mu - Remi Tinubu
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su tashi don ƙara shiga harkar noma, inda ta ce...