Trending Now
Zaman Gidan Yari: Kotun Afrika ta Kudu ta yi Watsi da...
Zaman Gidan Yari: Kotun Afrika ta Kudu ta yi Watsi da Soke Hukuncin da Aka Yanke wa Tsohon Shugaban Kasar, Jacob Zuma
Babbar kotun Afirka...
Kamfanonin Sufurin Jirgin Sama Sun Soke Sauka da Tashin Jiragen Saboda...
Kamfanonin Sufurin Jirgin Sama Sun Soke Sauka da Tashin Jiragen Saboda Tsadar Man Fetur a Najeriya
Da alama babu sauki nan kusa kan batun tsadar...
WORD CUP 2016
Shugaba Buhari Bai yi Wani Alkawarin Mika Mulki ga Bola Tinubu ba – Osita Okechukwu
Shugaba Buhari Bai yi Wani Alkawarin Mika Mulki ga Bola Tinubu ba - Osita Okechukwu
Osita...
2023: Zan Nemi Takarar Gwamna a Jahar Kaduna – Shehu Sani
2023: Zan Nemi Takarar Gwamna a Jahar Kaduna - Shehu Sani
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna...
Jerin Takunkumai 10 da Birtaniya ta Saka wa Rasha
Jerin Takunkumai 10 da Birtaniya ta Saka wa Rasha
Waɗannan su ne jerin takunkuman da Firaministan...
WRC Rally Cup
Kasafin Kudin 2021: Yau Shugaba Buhari Zai Saka Hannu
Kasafin Kudin 2021 ; Yau Shugaba Buhari Zai Saka Hannu
Shugaba Muhammadu Buhari yau, Alhamis, 31...
An ɗage shari’ar Tsohon Shugaban Burkina Faso, Thomas Sankara
An ɗage shari'ar Tsohon Shugaban Burkina Faso, Thomas Sankara
Kotun soji ta ɗage shari'ar da aka...
Wata Kungiya ta Koka da Halin da Musulmai ke Fuskanta a Kudu
Wata Kungiya ta Koka da Halin da Musulmai ke Fuskanta a Kudu
SEMON da Igbo Muslim...
[td_block_social_counter custom_title=”STAY CONNECTED” facebook=”tagDiv” twitter=”tagDivOfficial” youtube=”tagDiv” open_in_new_window=”y”]
SPORT NEWS
CYCLING TOUR
‘Dan Majalisa Mai Wakilatar Akure ta Arewa da Kudu, Omolafe Adedayo ya Mutu
'Dan Majalisa Mai Wakilatar Akure ta Arewa da Kudu, Omolafe Adedayo ya Mutu
Dan majalisa daga jahar Ondo ya riga mu gidan gaskiya bayan karamar...
ɓatan Kuɗin Man Fetur: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Ministar Kuɗi
ɓatan Kuɗin Man Fetur: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Ministar Kuɗi
Kwamitin majalisar wakilan Najeriya da ke bincike kan zargin ɓatan kuɗin man fetur ya gayyaci...
Tijani Umar: N1.3bn ya Yiwa Asibitin Fadar Shugaban Kasa Kadan
Tijani Umar: N1.3bn ya Yiwa Asibitin Fadar Shugaban Kasa Kadan
Sanatoci sun bukaci ma'aikatan asibiti fadar shugaban kasa su daina bari Buhari na fita kasar...
Hatsarin kwale – Kwale: Wasu Mutane sun Rasa Rayukansu a Jahar Bauchi
Hatsarin kwale - Kwale: Wasu Mutane sun Rasa Rayukansu a Jahar Bauchi
Kwale-kwale ya kife da mutane 23 inda 18 suka rasa rayukansu a Bauchi.
Daga...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa
Ƴan bindiga sun tafi gidan hakimin garin Matseri a Jihar Zamfara sun yi awon gaba da...
TENNIS
An Nada Amb. Mustapha a Matsayin Wazirin Dambatta
An Nada Amb. Mustapha a Matsayin Wazirin Dambatta
Sarkin Fulanin Dambatta da ke jihar Kano, Alhaji Aminu Bello Sulaiman ya amince da naɗin Amb. Mustapha...
Mummunan hadarin mota ya halaka mutane 19 a Jigawa
Daga Aji Kima Hadejia
Wata Mota kirar (Bus Hummer) dauke da mutane zuwa Gadar Maiwa domin halartar biki tayar motar ta fashe musu, wanda tayi...
LATEST ARTICLES
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ali Ndume ya caccaki hukumar Alhazai kan karin kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2024 da muke ciki.
Ndume ya ce karin kudin a wannan hali rashin adalci ne musamman...
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shinkafa
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shikafa
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya rage kaso 50 cikin 100 a farashin shinkafa domin ragewa al'ummar jihar wahalhalun tsadar rayuwa.
Ya ce gwamnatinsa za ta sayar da...
Karkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar ‘Yan Kwadago na Jihar Yobe
Karkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar 'Yan Kwadago na Jihar Yobe
Shugaban kungiyar 'yan kwadago na jihar Yobe ya sake shiga cikin wani sabon rikici bayan da aka zarge shi da karkatar da kayan tallafi.
Kotu a Damaturu, babban...
Kisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan...
Kisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan Okuama
A yau Laraba 27 ga watan Maris aka binne sojojin da suka mutu yayin harin kwantan bauna a jihar Delta.
Shugaba Bola Tinubu ya samu halartar...
Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin ‘Dan Ta’adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa
Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin 'Dan Ta'adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa
Kasurgumin dan ta'adda a jihar Zamfara ya gamu da ajalinsa bayan dakarun sojoji sun hallaka shi da nayaƙansa.
Rundunar sojojin ta bayyana nasarar da ta samu inda ta murjushe hatsabibin...
Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn
Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al'umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya suka amfana.
Alhaji Aliko...
Ƴan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa a Katsina, Sun Ceto Ma’aurata
Ƴan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa a Katsina, Sun Ceto Ma'aurata
Rundunar ƴansandan jihar Katsina ta ce ta dakile wani yunkurin garkuwa da mutane, inda suka ceto mutane da lamarin ya so ya ritsa da su.
Wata sanarwa da mai magana...
Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya
Kungiyoyin da Suke Taimakawa Ta’addanci a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta fitar da sunayen mutum 15 waɗanda ta ce ana zargin su da taimakawa ta’addanci a ƙasar.
Hakan na kunshe ne cikin rahoton da hukumar tattara bayanan sirri kan sha’anin kuɗi a...
Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa...
Gwamnatin Najeriya ta sa Hannu Kan Gina Cibiyar Wutar Lantarki Mai Amfani da Ruwa da Rana
Gwamnatin Najeriya ta sa hannu kan wata yarjejeniyar gina cibiyar samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa da hasken rana da za ta...
Ya Kamata mu Zama Masu Gaskiya Dangane da Albarkatun da Allah ya ba mu...
Ya Kamata mu Zama Masu Gaskiya Dangane da Albarkatun da Allah ya ba mu - Remi Tinubu
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su tashi don ƙara shiga harkar noma, inda ta ce...