Hisba Archives - Arewa Agenda Hausa

Hukumar Hisba a Jihar Kano ta Fara Raba Fom na Auren Zawarawa
Hukumar Hisba a Jihar Kano ta Fara Raba Fom na Auren Zawarawa

Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce ta kafa kwamitoci guda biyu waɗanda za su yi aikin rabon fom da tantance lafiyar masu buƙatar shiga shirinta na auren zawarawa da ‘yan mata.

Ta ce shirye-shiryen sun yi nisa, tun bayan samun amincewar gwamnatin Kano na gudanar da shirin auren zawarawa da ‘yan mata 1,800.

Shugaban Hizba ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce za a bai wa ƙananan hukumomin cikin birnin Kano takwas, gurbin mutum hamsin kowacce, yayin da ƙananan hukumomin wajen birni kuma za a ba su gurbin mutum 30.

Fitaccen malamin ya ce idan mutum yana da sha’awar shiga shirin, da farko zai je ya karɓi fom. Sannan a cike bayanai muhimmai da hukumar Hizba take buƙata guda shida.

“Na farko”, in ji Sheikh Daurawa, “mu san asalin mutum. Na biyu mu san sana’arsa, mu san halayensa, sannan mu tantance lafiyarsa.”

“Sannan ya kawo mutum da za su ba da shaida a kansa cewa (shi) mutumin kirki ne. Sannan kuma ya zama mun samu cikakken bayani dangane da inda yake zama,” cewar shugaban na Hizba.

Ya ce hukumarsu ba haɗa auren za ta yi ba, ga duk mai sha’awar shiga shirin zai karɓi fo ne bayan ya/ta daidaita da wanda yake/take son aure.

The post Hukumar Hisba a Jihar Kano ta Fara Raba Fom na Auren Zawarawa appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Ta Bude Sabuwar Kotu na Kanta
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Ta Bude Sabuwar Kotu na Kanta

Wata sabuwa! Hukumar Hisbah ta bude sabuwar kotu na kanta.

Hisbah ta ce tana fuskantar jinkiri da bata lokaci a sauran kotuna.

Hukumar na da hakkin dabbaka koyarwan addini da kiyaye lalacewan tarbiyya.

Hukumar tabbatar da bin koyarwan addinin Musulunci ta Hisbah a jahar Kano ya samu na ta kotun mai zaman kanta.

BBC ta ruwaito Kwamandan Hisbah ta Kano, Sheikh Harun Ibn Sina, da cewa wannan kotun zai saukake musu ayyukansu saboda jinkirin da suke fuskanta a kotunan jahar.

The post Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Ta Bude Sabuwar Kotu na Kanta appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga ‘Yan Siyasa – Safiyanu Abubakar
Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga ‘Yan Siyasa – Safiyanu Abubakar

Daraktan hukumar Zakka ta jahar Kano, Safiyanu Abubakar, yace jahar na shirin mayar da Zakka dole ga masu damar biya.

Kamar yadda Abubakar ya sanar, daga yanzu duk wanda ke neman kujerar siyasa, sai ya nuna shaidar biyan Zakka.

Ya sanar da hakan ne a ranar Alhamis yayin rantsar da kwamitin Zakka a ofishinsa.

Darakta janar na hukumar Zakkah da Hisbah na jahar Kano, Safiyanu Abubakar, yace ana shirin mayar da biyan Zakka ya zama wajibi ga dukkan ‘yan siyasa kafin su tsaya takara a jahar.

Abubakar ya sanar da hakan a ranar Alhamis a ofishinsa yayin rantsar da kwamitin mutum 11 na karbar Zakka a jahar.

Kamar yadda yace, wannan al’amarin ana son tabbatar dashi ne domin taimakon mabukata a jahar.

“Ya zama dole ga kowannen mai hali ko kungiya da su fitar da wani kaso na dukiyarsu a matsayin Zakka,” yace.

Abubakar ya kara da yin bayanin cewa hukumar ta zo da wannan sabon salon ne ta yadda kowanne mai hannu da shuni zai biya zakka, “‘Yan majalisun jahar, ballantana na kwamitin lamurran addinin sun zauna tare da tattaunawa a kan muhimmancin Zakka.

“A matsayinmu na kwamitin, muna kokarin kaiwa matsaya ta yadda duk mai neman wata kujera a jahar sai ya bada shaidar yana biyan Zakka ga hukumar,” yace.

The post Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga ‘Yan Siyasa – Safiyanu Abubakar appeared first on Arewa Agenda Hausa.