LATEST ARTICLES

Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai – Gwamna Sule

0
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna Sule   Gwamnan jihar Nasarawa da ke Najeriya, Abdullahi Sule ya ce wasu na son yin amfani da rashin "zuwan tsohon shugaban ƙasar, Muhammadu Buhari Abuja" domin nuna cewa akwai ɓaraka...

Rashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar Filato

0
Rashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar Filato   Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya, reshen jihar Filato ta gudanar da wani tattaki domin nuna adawa da matsalar tsaro da ke addabar jihar da ma wasu sassan yankin arewa ta tsakiyar...

Kare Kai Daga ‘Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY Danjuma

0
Kare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY Danjuma   Jihar Jigawa – Gwamnan Jigawa, Umar Namadi, ya yi watsi da kiran da ake yi wa ‘yan Najeriya da su kare kansu daga hare-haren ‘yan bindiga. Ya bayyana cewa Najeriya...

Yadda Gobara ta yi ɓarna a Kano

0
Yadda Gobara ta yi ɓarna a Kano   Jihar Kano - An samu tashin wata mummunar gobara a unguwar Rijiyar Zaki da ke cikin birnin Kano. Mummunar gobarar wadda ta tashi sakamakon sauke tukunyar gas daga wata mota ƙirar Peugeot J5 ta...

Jihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3...

0
Jihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet   Abuja - Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta bayyana hasashen saukar ruwan sama hade da tsawa a sassa daban-daban na kasar daga...

2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci – Atiku

0
2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - Atiku   FCT Abuja – Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fadi yadda kawancen ‘yan adawa za ta kai ga ci. Ya bayyana cewa za su rungumi kowane dandali da...

Dalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje – Alhassan Rurum

0
Dalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan Rurum   Wasu 'yanmajalisar tarayya na jam'iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano sun bayyana dalilin wata ziyara ta musamman da suka kai inda suka gana da shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Dr...

Starlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta Kudu

0
Starlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta Kudu   Takun saƙar da ake yi tsakanin shugaban kamfanin Starlink Elon Musk da gwamnatin Afirka ta Kudu kan gazawar kamfanin wurin fara aiki a ƙasar ya samo asali ne daga...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da Matarsa

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da Matarsa   An samu tsohon shugaban ƙasar Peru, Ollanta Humala da laifin halasta kuɗin haram tare da yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 15 a gidan yari. Wata kotu a Lima babban birnin...

Hukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEX

0
Hukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEX   A yayin da wasu ƴan Najeriya ke ci gaba da ƙorafe-ƙorafe kan asarar da suka tafka a dandalin saka hannun jari na CryptoBank Exchange (CBEX), hukumar yaƙi da cin hanci...