Tuesday, May 30, 2023
Home RA’AYI

RA’AYI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Tsokaci ga Rubutun Fina-finan Kannywood – Sameen Y Sa’id 

0
Tsokaci ga Rubutun Fina-finan Kannywood - Sameen Y Sa'id    -Marubatan Kannywood: gyara ko barna -Me Yakamata a Rubutu:- Ina Mafuta: Gabatarwa: duk dacewa an dade ana rubatawa da haska fina-finan hausa iri-iri a masana'antar shirya fina-finan Hausa wacce akafi sani da "Kannywood". Shin...

Jarrabawar ‘Qualifying’ a Jihar Kano

0
Jarrabawar 'Qualifying' a Jihar Kano Faduwar jarrabawar "Qualifying" da rashin biyawa dalibai kudin da zasu rubuta jarrabawar SSCE ba karamar barazana ga ilimi bace a jihar Kano. Wannan shi zai kara tabbatar da lalacewar ilimi a jihar. Kuma zai kara...

Zuwa ga (Matashin) ɗan Jarida 

0
Zuwa ga (Matashin) ɗan Jarida    Barkanmu da war haka. Tun jiya Asabar na ga ƴan uwa ƴan jarida, da masu sha'awar aikin da abokan ƴan jarida na ta kumfar baki kan yadda aka nuna aikin jarida a shirin wasan kwaikwayo na...

Haihuwa da Yawa ba Gidadanchi ba ne, Tara su Barkatai Babu Tarbiyya Shi ne...

0
Haihuwa da Yawa ba Gidadanchi ba ne, Tara su Barkatai Babu Tarbiyya Shi ne Ganganci da Cutarwa - Bello Shehu Maude Ita haihuwa arziki ce, kuma ni'ima ce da Allah Ya ke bawa mutane a duk lokacin da Ya so. Ba...

Matsalolin Arewa da ya Kamata a Duba – Abdulwahab Said Ahmad

0
Matsalolin Arewa da ya Kamata a Duba- Abdulwahab Said Ahmad Idan Kayiwa Najeriya Kallon Tsanaki za kaga cewa Arewa da 'Yan Arewa sune suka hana Kasar Cigaba. idan da za'a cire Arewa da kasha mamaki badan komai ba Sai don irin...

Fatawowin Malamai Akan Kayan Ɗaki Akan wa Yake?

0
Fatawowin Malamai Akan Kayan Ɗaki Akan wa Yake?   WA YA KAMATA YA YI KAYAN ƊAKI? An daɗe ana kai ruwa rana tsakanin ma'aurata akan waye yake da alhakkin yiwa mace kayan ɗaki? Mijin ta ko ita amaryar daga cikin sadaƙin ta?...

Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC

0
Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya Amsa Gayyatar EFCC   Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdulaziz Yari. Abdulaziz Yari ya shafe sa’o’i a babban ofishin EFCC a Garin Legas a jiya. Ana zargin yunkurin fitar da kudi ya sa EFCC...

Garkuwa da Mutane a Titin Abuja – Kaduna ya Zama Ruwan Dare – Umar...

0
Garkuwa da Mutane a Titin Abuja - Kaduna ya Zama Ruwan Dare - Umar Mohammad   Tsokacin Edita: Dukkan abubuwan da zasu karanta a wannan rubutu ra'ayin marubucin ne ba ra'ayi Legit.ng Hausa ba. Murna dai ya koma ciki musamman ga matafiya...

Kaicho Mutan Arewa: Mu Farka Lissafin mu Akwai Gyara

0
Kaicho Mutan Arewa: Mu Farka Lissafin mu Akwai Gyara Daga zaid Ayuba Alhaji Masu iya magana sunce "tun ran gini tun ran zane". Shuwagabannin mu na baya sun zana iya zanawar su, daga lokacin da aka farga da kyakkyawan shirin su akan...

2023: Wata Kungiya ta yi Barazanar Yin Karar El-Rufai a Kotu

0
2023: Wata Kungiya ta yi Barazanar Yin Karar El-Rufai a Kotu Wata kungiya ta yi barazanar yin karar El-Rufai har kotun koli don tilasta shi tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Babuga, shugaban kungiyar ta Nasiriyya ya ce babu wanda ya...
- Advertisement -