Home CINIKAYYA

CINIKAYYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Dala ta Tashi Daga N720 Zuwa N735 a Kasuwa

0
Dala ta Tashi Daga N720 Zuwa N735 a Kasuwa   Dalar Amurkar da aka saida N718 ko N720 a makon da ya gabata, ta zama N735 a yammacin Laraba. Sai da ‘Yan canji suka saye Dala 1 a kan N728, suka saida...

Farashin Dala ya Kara Hawa

0
Farashin Dala ya Kara Hawa Darajar Naira ta kai wani sabon mataki na faɗuwa inda ake canza dala ɗaya kan naira 549 a kasuwar bayan fage a ranar Litinin. Yan kasuwa sun ce ana fama da ƙarancin dalar Amurka a kasuwa. Naira...

Kamfanoni 14 da Gwamnatin Tarayya za ta Mika Su ga Masu Zuba Hannun Jari

0
Kamfanoni 14 da Gwamnatin Tarayya za ta Mika Su ga Masu Zuba Hannun Jari   A kokarin gwamnatin shugaba Buhari na farfado da kamfanoni mallakin gwamnati zuwa aiki tukur, gwamnati ta bayyana cewa, za ta sayar da wasu kamfanoni ko ba...

Darajar Naira ta Fadi ya yin da Dala ta Karu

0
Darajar Naira ta Fadi ya yin da Dala ta Karu   Dalar Amurka ta kara tsada a kasuwar bayan fage a Najeriya inda ake sayar da dala daya kan naira 527 a ranar Litinin. ‘Yan kasuwa sun ce dalar ta kara tsada...

Karo na Biyu da Najeriya ta Fada Cikin Matsanancin Halin Tattalin Arziki

0
Karo na Biyu da Najeriya ta Fada Cikin Matsanancin Halin Tattalin Arziki   Alkallumar kiddigar abinda kasa ke samu sun nuna cewa Najeriya ta sake shiga matsin tatallin arziki a hukumance. Matsin tattalin arzikin da kasar ta fada shine mafi muni da...
- Advertisement -
Latest News
DSS ta yi ƙarin Haske Kan Mamaye Ofishin SERAPAmbaliyar Ruwa ta Tilasta wa Dubban Mutane Barin Muhallansu a BornoDSS ta Sako Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa, AjaeroBabu ɗan Bindigar da ya yi Awon Gaba da ni -Sheikh YaboKogin Nilu: An Fara Takun Saka Tsakanin Habasha da MasarAmbaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Kashe Mutane 341 a ChadiAkwai Yiyuwar Masu Kasuwancin Man Fetur a Najeriya su Fara Daukowa Daga Kasashen KetareHarin Bam ya Kashe Mutane 21 a SudanMatakan da Miyetti Allah ta Dauka Wajen Rage Rikicin Manoma da MakiyayaMutane 7 da Ake Hasashen za su Maye Gurbin NgelaleƳan bindiga Sun Kai Hari Asibiti a Jihar KadunaSojoji sun Cafke Mata Masu Haɗa Baki da ƴan Bindiga a KadunaKungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama ShugabantaA Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAPYajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU