Koci Iraola Zai bar Bournemouth

An tabbatar cewa Bournemouth za ta nemi sabon koci domin fuskantar kakar 2026–27, bayan da Andoni Iraola ya yanke shawarar barin ƙungiyar a ƙarshen kakar bana.

Ga muhimman bayanai da aka sani zuwa yanzu:

Iraola zai bar Bournemouth a ƙarshen kakar 2025–26.
Kwangilarsa za ta ƙare a wannan bazarar, kuma tattaunawar sabuwar yarjejeniya ba ta yi nasara ba tsakaninsu.
An dade ana alakanta shi da zai koma horar da Athletic Club mai buga La Liga, inda ya buga mata sama da wasa 400 a lokacin da yake ɗan ƙwallo.
Athletic Club ta kuma tabbatar da cewa kocinta Ernesto Valverde zai bar ƙungiyar a karshen kakar nan.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here