LATEST ARTICLES

DSS ta yi ƙarin Haske Kan Mamaye Ofishin SERAP

0
DSS ta yi ƙarin Haske Kan Mamaye Ofishin SERAP   Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta yi ƙarin haske kan dalilan da suka sa jami’anta suka mamaye ofishin ƙungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin ƙasa (SERAP) a Abuja ranar...

Ambaliyar Ruwa ta Tilasta wa Dubban Mutane Barin Muhallansu a Borno

0
Ambaliyar Ruwa ta Tilasta wa Dubban Mutane Barin Muhallansu a Borno   Ambaliyar ruwa ta tilasta wa dubban mutane barin muhallansu a Maidguri, babban birnin jihar Borno. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne bayan da madatsar ruwa ta Alau ta...

DSS ta Sako Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa, Ajaero

0
DSS ta Sako Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa, Ajaero   Hukumar Tsaro ta DSS ta sako Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC), Joe Ajaero, kimanin mintoci 35 kafin cikar wa’adin da ƙungiyar ta bayar. A cikin dare ne dai hukumar ta sako...

Babu ɗan Bindigar da ya yi Awon Gaba da ni -Sheikh Yabo

0
Babu ɗan Bindigar da ya yi Awon Gaba da ni -Sheikh Yabo   Sheikh Muhammad Bello Yabo, fitaccen malamin Musulunci a Jihar Sakkwato, ya ƙaryata rade-radin da ke yawo cewa ’yan bindiga sun yi garkuwa da shi. A hirar ta musamman da...

Kogin Nilu: An Fara Takun Saka Tsakanin Habasha da Masar

0
Kogin Nilu: An Fara Takun Saka Tsakanin Habasha da Masar   Habasha ta zargi Masar da ƙoƙarin ci gaba da yin iƙirarin mallakar kogin Nilu yayin da zaman ɗar-ɗar ke daɗa ƙaruwa tsakanin ƙasashen biyu. Cikin wata wasiƙa da ta aike wa...

Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Kashe Mutane 341 a Chadi

0
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Kashe Mutane 341 a Chadi Aƙalla mutum 341 ne suka mutu a faɗin ƙasar Chadi sakamakon ambaliya ruwa da ƙasar ke fama da ita tun cikin watan Yuli. Ofishin kula da ayyukan jin ƙai na Majalisar...

Akwai Yiyuwar Masu Kasuwancin Man Fetur a Najeriya su Fara Daukowa Daga Kasashen Ketare

0
Akwai Yiyuwar Masu Kasuwancin Man Fetur a Najeriya su Fara Daukowa Daga Kasashen Ketare   FCT, Abuja - Akwai alamun masu kasuwancin man fetur a kasar nan za su fara dauko man fetur daga kasashen ketare. Matakin na zuwa bayan kamfanin mai...

Harin Bam ya Kashe Mutane 21 a Sudan

0
Harin Bam ya Kashe Mutane 21 a Sudan   Wata ƙungiyar likitoci a Sudan ta ce aƙalla mutum 21 ne suka mutu, yayin da wasu fiye da 70 suka jikkata sakamakon luguden wuta a wata kasuwa mai cike da cunkoson jama'a...

Matakan da Miyetti Allah ta Dauka Wajen Rage Rikicin Manoma da Makiyaya

0
Matakan da Miyetti Allah ta Dauka Wajen Rage Rikicin Manoma da Makiyaya   Jihar Kwara - Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah Cattle Breeders Association (MACBAN), ta bayyana matakin da ta dauka wajen rage rikicin manoma da makiyaya. Kungiyar MACBAN ta haramtawa yara...

Mutane 7 da Ake Hasashen za su Maye Gurbin Ngelale

0
Mutane 7 da Ake Hasashen za su Maye Gurbin Ngelale   Wasu sun fara bayyana wadanda suke ganin Shugaba Tinubu zai iya yin amfani da su a mukamin mai magana da yawunsa. Wa zai canji Ajuri Ngelale? Ngelale ya ajiye mukamin kakakin shugaban...