An Tsinci Gawar Iyalan Basaraken Arewa da ‘Yan Bindiga Suka Sace
An Tsinci Gawar Iyalan Basaraken Arewa da 'Yan Bindiga Suka Sace
Jihar Taraba - Basaraken Mutumbiyu da ke jihar Taraba, Mai shari'a Sani Muhammad (mai murabus) ya ce an gano gawar matansa biyu da yaransa biyar, rahoton The Punch.
Sarkin ya...
‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sakai 41 a Jihar Katsina
'Yan Ta'adda Sun Kashe 'Yan Sakai 41 a Jihar Katsina
Mazauna wasu kauyuka da ke karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina suna zaman makoki sakamakon rasa yan uwansu da dama.
Hakan ne zuwa ne yayin da wasu yan ta'adda suka kashe...
‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 2 da Zargin Sayar da Jabun Sababbin Kuɗi
'Yan Sanda Sun Kama Mutane 2 da Zargin Sayar da Jabun Sababbin Kuɗi
Rundunar 'yan sandan Jihar Enugu a kudancin Najeriya ta ce ta kama mutum biyu da zargin sayarwa tare da yin ciniki da jabun sabuwar takardar naira N1,000...
ɓoye Sabbin Kuɗi: ICPC ta Kama Manajojin Banki Biyu
ɓoye Sabbin Kuɗi: ICPC ta Kama Manajojin Banki Biyu
Hukumar yaƙi da laifukan cin hanci da rashawa a Najeriya, ICPC, ta kama manajan ayyuka na reshen bankin FCMB a Jihar Osun saboda zargin ɓoye sababbin takardun naira.
ICPC ta ce ta...
Ƙungiyar NBA ta yi Allah -Wadai da Kisan Alkali a Jihar Imo
Ƙungiyar NBA ta yi Allah -Wadai da Kisan Alkali a Jihar Imo
Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) ta yi Allah wadai kan kisan da wasu 'yan bindiga suka yi wa Nnaemeka Ugboma wani alƙali da ke jagorantar wata ƙaramar kotu...
Allah ya yi Sarkin Dutse, Nuhu Sanusi Rasuwa
Allah ya yi Sarkin Dutse, Nuhu Sanusi Rasuwa
Mai martaba Sarkin Dutse a jihar Jigawa, Nuhu Muhammad Sanusi ya rasu yana da shekaru 78 a duniya.
Sunusi, wani sarki mai daraja ta daya ya rasu a asibitin Cedercrest dake Abuja da...
Benue: Yadda Wa’adin Tsofaffin Kudi ya yi Tasiri a Garuruwan Karkara a Fadin Najeriya
Benue: Yadda Wa'adin Tsofaffin Kudi ya yi Tasiri a Garuruwan Karkara a Fadin Najeriya
Sabon tsarin CBN da wa'adinsa kan tsoffin kudi na yin tasiri sosai a kan wasu garuruwan karkara a fadin Najeriya.
Yayin da al'ummar kasar ke fafutukar samun...
Tsohuwar Ministar Harkokin Man Fetur, Alison-Madueke ta Roki Kotu ta Janye Umarnin da ta...
Tsohuwar Ministar Harkokin Man Fetur, Alison-Madueke ta Roki Kotu ta Janye Umarnin da ta Bada na Karbe Kadarorinta
Diezani Alison-Madueke ba ta gamsu da raba ta da wasu dukiyoyinta da Alkalin kotu ya yi ba.
Tsohuwar Ministar Najeriyar ta shigar da...
Bauchi: Muna Raba wa Kowane Reshen Banki N30m na Sabbin Takardun Kuɗi – CBN
Bauchi: Muna Raba wa Kowane Reshen Banki N30m na Sabbin Takardun Kuɗi - CBN
CBN reshen jihar Bauchi ya yi kira ga ɗaukacin al'umma su kai korafin kowane banki ne suka ga babu kuɗi a ATM.
Jami'in babban bankin, Abdulkadir Jibrin,...
Rundunar Sojin Najeriya ta Gargadi Masu Kokarin Tayar da Zaune Tsaye a Zaben 2023
Rundunar Sojin Najeriya ta Gargadi Masu Kokarin Tayar da Zaune Tsaye a Zaben 2023
Babban hafsan sojojin Najeriya Laftana Janar Faruk Yahaya ya gargadi masu neman tayar da zaune tsaye cewa rundunar sojojin kasar za ta yi duk mai yiwuwa...