Babbar Kotun a Lagos ta Soke Shari’ar Gwamnatin Najeriya Kan ƙwato Naira Tiriliyan 70
Babbar Kotun a Lagos ta Soke Shari'ar Gwamnatin Najeriya Kan ƙwato Naira Tiriliyan 70
Babbar kotun tarayya a Lagos ta soke wata shari'a da gwamnatin tarayyar Najeriya ke neman ƙwato wasu kuɗi naira tiriliyan 70 da take zargin na ajiye...
NLC za ta Rufe Dukkanin Ofisoshin Babban Bankin Najeriya Kan ƙarancin Takardun Naira
NLC za ta Rufe Dukkanin Ofisoshin Babban Bankin Najeriya Kan ƙarancin Takardun Naira
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC a Najeriya ta umarci ma'aikata su fara zanga-zanga a dukkanin ofisoshin babban bankin ƙasar tun daga mako mai zuwa saboda ƙarancin takardun naira...
An kai wa Jami’an EFCC Hari a Kaduna
An kai wa Jami’an EFCC Hari a Kaduna
An kai wa jami’an EFCC hari a yayin da suke aikin sanya idanu a zaɓen da ake gudanarwa a na gwamnoni da ‘yan majalisun jihohi.
Cikin wata sanarwa da hukumar ta wallafa a...
Ta da Hankali: Ƴan Sanda Sun Kama Shugaban Kano Line
Ta da Hankali: Ƴan Sanda Sun Kama Shugaban Kano Line
Rahotannin daga jihar Kano na cewa rundunar ƴan sanda jihar ta kama shugaban kamfanin sufuri na jihar Kano Line bisa zargin tayar da hatsaniya a lokacin zaɓe.
Rundunar ta wallafa a...
An Samu ƙarancin Masu Kaɗa ƙuri’a a Kaduna
An Samu ƙarancin Masu Kaɗa ƙuri'a a Kaduna
Rahotonni daga jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya sun ce an samu ƙarancin fitowar masu kaɗa ƙuri'a a zaɓen gwamna da na ƴan majalisar dokoki da ake gudanarwa a jihar.
Bayanai sun nuna...
ɓatagari Sun Tarwatsa Ma’aikatan Zaɓe da ‘Yan Jarida a kano
ɓatagari Sun Tarwatsa Ma'aikatan Zaɓe da 'Yan Jarida a kano
Rahotanni daga Kano a Najeriya sun bayyana cewa an samu wata hatsaniya a mazaɓar Ja'oji har wasu ma'aikatan zaɓe da ƴan jarida suka sha da ƙyar.
Wakilin BBC wanda ya kasance...
Gobara ta Tashi a Kasuwar Gamboru a Jihar Borno
Gobara ta Tashi a Kasuwar Gamboru a Jihar Borno
Borno - Gobara ta tashi a kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Kwastam a Maiduguri, babban birnin jihar Borno, rahoton Channels TV.
Kasuwar Gamboru ita ce kasuwa mafi girma na kayan...
Hedkwatar Tsaro ta yi Karin Bayani Kan Harba Bindigar AK-47 da Ado Doguwa Yayi
Hedkwatar Tsaro ta yi Karin Bayani Kan Harba Bindigar AK-47 da Ado Doguwa Yayi
Hedkwatar tsaro ta fayyace gaskiyar lamari kan bidiyon Ado Doguwa da ke yawo a soshiyal midiya.
An dai gano bidiyon shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai yana...
An Harbe Wakilin Jam’iyya Har Lahira a Rumfar Zaɓe
An Harbe Wakilin Jam'iyya Har Lahira a Rumfar Zaɓe
Ana zargin Sojoji sun harbe wakilin jam'iyya har lahira a yankin arewacin jihar Kuros Riba yayin da zabe ke gudana.
Jami'ar hulda da jama'a ta rundunar yan sandan jihar, Irene Ugbo, ta...
‘Yan Sanda Sun Ceto Jami’an INEC 19 da Akai Garkuwa da su a Safiyar...
'Yan Sanda Sun Ceto Jami'an INEC 19 da Akai Garkuwa da su a Safiyar Yau
Yan sanda sun kubutar da jami'an INEC 19 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Imo.
Wasu da ake zaton masu garkuwa da...