Sabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon – Isra’ila
Sabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ila
Ministan tsaron Isra'ila, Isreal Katz ya ce shi da babban hafsan hafsoshin rundunar IDF, janar Eyal Zamir sun amince da sabbin wuraren da za a kai...
Iran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra’ila
Iran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila
Iran ta kai wasu sabbin hare hare da makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa kan Isra'ila da sansanonin sojojin Amurka da ke Kuwait da Jordan da Bahrain.
Jirage marasa...
Amurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen Yaƙin
Amurka/Iran: Sharuɗɗan da Iraq ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen Yaƙin
Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito cewa ƙasar ta yi watsi da buƙatu da sharuɗan da Amurka ta gindaya na kawo ƙarshen yaƙin.
Tashar ta ruwaito hakan ne daga wata...
Kotu ta Kama Google da Meta Kan Sakaci
Kotu ta Kama Google da Meta Kan Sakaci
Kotu a Amurka ta yanke hukuncin cewa kamfanin Meta da Google na da laifin sakaci, a wata gagarumar shar'ia da ta shafi jarabtuwa da amfani da shafukan sada zumunta.
Wata mata mai shekara...
Hare-Haren Isra’ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon
Hare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon
Ma'aikatar lafiyar Lebanon ta ce adadin mutanen da suka mutu a ƙasar tun bayan fara hare-haren Isra'ila kan Hezbollah ya kai 1,072.
Wannan ya haɗa da mutum 33 da suka...
Bahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-Hare
Bahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-Hare
Ƙasar Bahrain ta fuskanci mafi munin hare-haren Iran a yau Talata.
Rahotonnin farko sun nuna cewa makami mai linzamin Iran ya faɗa kan wani sansanin soji a yammacin ƙasar.
Bahrain ta ce harin da aka kai...
Qatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran
Qatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran
Ma'aikatar harkokin wajen Qatar, ta ce ƙasar ba za ta shiga aikin sasanta tsakanin Amurka da Iran ba domin kawo ƙarshen yaƙin Iran ba.
Kakakin ma'aikatar Majid Ansari ne ya bayyana haka a...
Faɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar Habasha
Faɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar Habasha
Rahotanni na bayyana cewa ana can ana gwabza ƙazamin faɗa tsakanin sojojin Sudan da ƴantawayen RSF a jihar Blue Nile da ke kusa da kan iyakar Habasha.
Rahotanni sun...
Amurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin – Pakistan
Amurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - Pakistan
Firaministan Pakistan, Shahbaz Sharif ya yi tayin karɓar baƙuncin tattauanwar kawo ƙarshen yaƙin Iran da Amurka.
Cikin wani sako da ya wallafa shafinsa na sada zumunta Mista Sharif...
Gobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas
Gobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas
Gwamnatin jihar Sokoto, ta yi kira ga matan jihar su zama masu kula da mai da hankali yayin girki da tukwanen gas.
Gwamnan jihar Ahmad Aliyu ne ya bayyana haka lokacin...













