Amurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin – Pakistan
Amurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - Pakistan
Firaministan Pakistan, Shahbaz Sharif ya yi tayin karɓar baƙuncin tattauanwar kawo ƙarshen yaƙin Iran da Amurka.
Cikin wani sako da ya wallafa shafinsa na sada zumunta Mista Sharif...
Gobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas
Gobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas
Gwamnatin jihar Sokoto, ta yi kira ga matan jihar su zama masu kula da mai da hankali yayin girki da tukwanen gas.
Gwamnan jihar Ahmad Aliyu ne ya bayyana haka lokacin...
Kotun ƙolin Brazil ta Mayar da ɗaurin da ake yi wa Tsohon Shugaban ƙasar
Kotun ƙolin Brazil ta Mayar da ɗaurin da ake yi wa Tsohon Shugaban ƙasar
Wani alƙali a Koton Ƙolin Brazil ya amince da mayar da ɗaurin da ake yi wa tsohon shugaban ƙasar, jair Bolsonaro na talala saboda dalilai na...
Babu Hujja da ke Tabbatar da Cewa Iran na da Makami mai Linzami mai...
Babu Hujja da ke Tabbatar da Cewa Iran na da Makami mai Linzami mai Dogon Zango da zai iya kai wa Turai - Birtaniya
Harba makamai masu linzami da Iran ta yi zuwa sansanin sojin haɗin gwiwa na Amurka da...
Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da...
Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da Kwana Biyar
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ya bayar da umarnin ɗage duk hari kan tashoshin samar da lantarki da sauran kayan aikin makamashin Iran...
Babu Shaidar Cewa Iran na Harin Birtaniya – Keir Starmer
Babu Shaidar Cewa Iran na Harin Birtaniya - Keir Starmer
Firaministan Birtaniya, Keir Starmer, ya ce babu wata “shaida” da ke nuna cewa Iran na nufin kai hari kan Birtaniya.
A lokacin da aka tambaye shi ko Birtaniya na cikin wuraren...
Hezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ila
Hezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ila
Ƙungiyar Hezbollah ta ƙasar Lebanon ta ce ta kai hare-hare guda 63 kan Isra’ila a ranar Lahadi.
A cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Telegram, Hezbollah ta bayyana cewa...
Muna ƙaddamar da Sababbin Hare-hare a Babbann Birnin Iran, Tehran – Isra’ila
Muna ƙaddamar da Sababbin Hare-hare a Babbann Birnin Iran, Tehran - Isra'ila
Rundunar sojin Isra'ila ta ce tana ƙaddamar da wasu sababbin hare-hare a babbann birnin Iran, Tehran.
Kafofin yaɗa labarai na Iran sun bayar da rahotannin fashewa a wurare daban-daban...
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu...
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBU
Daga Bashir Umar Kirfi
10 Oktoba 2025
A wani mataki mai tarihi da ke da nufin canza tsarin ilimi a yankin Bauchi ta Kudu da...
Rashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar Filato
Rashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar Filato
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya, reshen jihar Filato ta gudanar da wani tattaki domin nuna adawa da matsalar tsaro da ke addabar jihar da ma wasu sassan yankin arewa ta tsakiyar...













