Ba za a Samu Matsala da Na’urar BVAS ba – INEC
Ba za a Samu Matsala da Na'urar BVAS ba - INEC
Shugaban Hukumar Zaɓe Mai zaman kanta a Najeriya INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce ba su samu matsala da na'urar BVAS da ke tantance masu kaɗa ƙuri'a ba, a...
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Nasarawa
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Nasarawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dura jihar Nasarawa don halartar taron kamfen na jam'iyyar APC.
Ana kyautata zaton shugaba Buhari zai kaddamar da wasu sabbin ayyukan da gwamnatinsa ta yi a jihar.
Buhari na ci...
Za mu Nuna Maka da Sauran Dattawa a Arewa – Bafarawa ga El-Rufai
Za mu Nuna Maka da Sauran Dattawa a Arewa - Bafarawa ga El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Sokoto ya caccaki gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kan wasu kalamansa na baya-bayan nan.
Alhaji Attahiru Bafarawa ya ce, Arewa ta fi karfin mutum...
Muna da Gagarumar Kasa Amma ba mu Godewa Har Sai Mun Ziyarci Kasashen da...
Muna da Gagarumar Kasa Amma ba mu Godewa Har Sai Mun Ziyarci Kasashen da Muke Makwabtaka da su - Buhari ga 'Yan Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga godewa Allah duk da halin da suka...
Kotu ta Tsige Sanata Mai Wakiltar Mazaɓar Arewa maso Gabashin Jihar Akwa Ibom
Kotu ta Tsige Sanata Mai Wakiltar Mazaɓar Arewa maso Gabashin Jihar Akwa Ibom
Babbar Kotun tarayya a Abuja ta tsige Sanata mai wakiltar mazaɓar Arewa maso gabashin jihar Akwa Ibom, Albert Akpan
Kotun ta dauki wannan mataki ne bisa hujjar Sanatan...
Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano ta ɗage Ziyarar Shugaba Buhari
Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano ta ɗage Ziyarar Shugaba Buhari
Gwamnatin Kano ta ɗage ziyarar da shugaban ƙasa Buhari zai kawo Kano domin kaddamar da ayyuka.
A wata sanarwa da gwamnatin ta fitar ta bayyana manyan dalilin da ta hanga ya...
Gwamnatin Edo ta Bada Wa’adi ga Masallatai, Coci, Wuraren Shakatawa da su Sanya Na’urorin...
Gwamnatin Edo ta Bada Wa'adi ga Masallatai, Coci, Wuraren Shakatawa da su Sanya Na'urorin Daidaita Sauti
Za a rufe coci-coci, masallatai, dakunan taro, wuraren shakatawa da kasuwanci ire-iren su a Edo idan ba su daidaita sautin da ke fitowa daga...
Mun Sauya Fasalin Kuɗi ne Don Maganin Waɗanda Suka ɓoye Kuɗin Haram, ba Don...
Mun Sauya Fasalin Kuɗi ne Don Maganin Waɗanda Suka ɓoye Kuɗin Haram, ba Don Cutar da Talaka ba - Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tabbatar wa da 'yan ƙasar cewa gwamnati za ta tabbatar da cewa 'yan ƙasar ba...
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa’adin Karɓar Katin Zaɓe
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa'adin Karɓar Katin Zaɓe
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta tsawaita wa'adin karɓar katin zaɓe da a ke gudanawar a halin yanzu a fadin ƙasar.
A wata sanarwa da kwamishinan hukumar kuma shugaban kwamitin...
Martanin Atiku Kan Jawabin Tinubu a Abeokuta
Martanin Atiku Kan Jawabin Tinubu a Abeokuta
Alhaji Atiku Abubakar, ya tuhumci Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasan All Progressives Congress (APC) da munafurci, sai yanzu yake zagin shugaba Muhammadu Buhari.
Atiku ya bayyana hakan ne a tsokacinsa game da...