Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na...
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na Najeriya
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar gwamnan Jihar na jam’iyyar APC a 2023, Nasiru Yusuf Gawuna, ya ajiye muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar...
Ashiru Kudan ya Fice Daga Jam’iyyar PDP Zuwa ADC
Ashiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADC
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam'iyyar PDP, Isa Ashiru Kudan ya fice daga jam'iyyar.
Cikin wata sanarwa da ya fitar, Ashiru ya ce ya auki matakin ne sakamakon rigingimun da...
Rabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC
Rabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam’iyyar haɗaka ta ADC tare da magoya bayansa bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP.
An gudanar da bikin komawarsa ne a gidansa...
Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?
Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?
Abuja - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya sanar da cewa ba zai tsaya takarar shugabancin ƙasa ba a babban zaɓen shekarar 2027.
Bukola Saraki, ya bayyana cewa ya ɗauki...
Mataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga Mukaminsa
Mataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga Mukaminsa
Mataimakin gwamnan Kano, Aminu Abdussalam ya yi murabus daga mukaminsa a yau Juma'a, 27 ga watan Maris, 2026.
Kwankwasiyya ta bayyana cewa Aminu Gwarzo ya yi murabus ne bisa kishin kasa, da son...
Kotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, Turaki
Kotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, Turaki
Kotu ta bayar da umarnin kamo Kabiru Turaki saboda kin bayyana a gabanta kan tuhumar bayar da bayanan karya ga yan sanda.
Rundunar yan sanda na tuhumar shugaban jam'iyyar na PDP da...
An Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar Kano
An Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar Kano
Wata babbar kotu a jihar Kano ta soke nasarar Abdullahi Ghali Shitu a matsayin shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso, tare da umartar a bi hukuncinta na baya da ya ayyana Ali Musa...
Tuhume-Tuhumen da ake yi wa El-Rufai
Tuhume-Tuhumen da ake yi wa El-Rufai
Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kaduna ta ɗage sauraron buƙatar belin tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, zuwa ranar 31 ga Maris, 2026.
An ɗauki wannan matakin ne bayan zaman kotun na ranar Talata, inda...
Me Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?
Me Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?
A ranar Lahadi ne wasu manyan jiga-jigan hamayyar siyasar Najeriya suka kai wata ziyara ga jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, a gidansa, inda daga bisani aka gudanar da taro na siyasa da...
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai – Gwamna Sule
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna Sule
Gwamnan jihar Nasarawa da ke Najeriya, Abdullahi Sule ya ce wasu na son yin amfani da rashin "zuwan tsohon shugaban ƙasar, Muhammadu Buhari Abuja" domin nuna cewa akwai ɓaraka...





















