Monday, February 6, 2023
Home SIYASA Page 3

SIYASA

Dalilin da Yasa Sarkin Dutse ya Marawa Tinubu Baya

0
Dalilin da Yasa Sarkin Dutse ya Marawa Tinubu Baya   Sarkin ya marawa Tinubu baya ne sabida yace yana da hali mai kyau, kamar yadda abokinsa ya fada masa. Sarkin ya marawa Tinubu baya ne sabida shi mai neman na kansa ne...

Tinubu ba Musulmin Gaskiya Bane, na Bogi ne – Dele Momodu

0
Tinubu ba Musulmin Gaskiya Bane, na Bogi ne - Dele Momodu   Ana cigaba da musayar yawu tsakanin kwamitocin kamfen manyan jam'iyyun siyasan Najeriya biyu. Yayinda Jam'iyyar APC tayi kira ga hukumomin tsaro su damke Atiku kan rashawa, PDP ta ce a...

Gwamnatin Katsina Za ta Ware Rabin Biliyan Don Tarban Buhari

0
Gwamnatin Katsina Za ta Ware Rabin Biliyan Don Tarban Buhari   Takarda ta bayyana yadda gwamnatin Katsina ke shirin kashe rabin biliyan don tarban Buhari. Bincike ya nuna cewa wannan kudin na tara jama'a su tarbi shugaban kasa ne kawai ranar Alhamis. Mabiya...

Idan Na ci Zabe Zan Ruɓanya Nasarorin da na Samu Lokacin da na yi...

0
Idan Na ci Zabe Zan Ruɓanya Nasarorin da na Samu Lokacin da na yi Gwamnan Kano - Kwankwaso     Dan takarar shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan dadi ya ce Najeriya na fama da babban kalubale a bangaren ilimi. Tsohon gwamnan...

Na yi Iya Koƙarina ga ‘Yan Najeriya – Shugaba Buhari

0
Na yi Iya Koƙarina ga 'Yan Najeriya - Shugaba Buhari   Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya mulki Najeriya da iyaƙar ƙokarinsa, inda ya ce bai ba wa 'yan ƙasar kunya ba. Shugaban wanda yaje jihar Bauchi a cigaba da ƴaƙin neman...

Hukumar INEC ta Sha Alwashin Magance Matsalar Sayen ƙuri’a a Zaɓen Bana

0
Hukumar INEC ta Sha Alwashin Magance Matsalar Sayen ƙuri'a a Zaɓen Bana   Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri'a a zaɓen ƙasar da ke tafe, ta hanyar haɗa hannu da hukummomin da...

Shugaba Buhari Zai Tafi ƙasar Senegal Taron Harkokin Noma

0
Shugaba Buhari Zai Tafi ƙasar Senegal Taron Harkokin Noma   Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo na biyu da za a gudanar a birnin Dakar. Wannan na ƙunshe...

APC Reshen Zamfara ta Musanta Rahoton Dake Cewa Manyan Hadiman Gwamna Matawalle Sun Sauya...

0
APC Reshen Zamfara ta Musanta Rahoton Dake Cewa Manyan Hadiman Gwamna Matawalle Sun Sauya Sheka Zuwa PDP   Jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara ta karyata rahoton da ke cewa manyan hadiman Matawalle ne suka koma PDP. A wata sanarwa da PDP ta...

APC da PDP Sun Kunyata Kasar Nan – Kwankwaso

0
APC da PDP Sun Kunyata Kasar Nan - Kwankwaso     Tsohon gwamnan Kano, Injiniya Rabiu Kwankwaso ya kara caccakar APC da PDP kan mulkin Najeriya tsawon shekaru 24. Kwankwaso, mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP ya fara kamfe gadan-gadan a...

Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar ADC ya Kamu da Cutar Corona

0
Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar ADC ya Kamu da Cutar Corona   Mai neman zama shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Dumebi Kachikwu, ya kamu da cutar Corona . A wata sanarwa da ya fitar ranar Jumu'a, Kachikwu ya bayyana cewa ya...

Labarai