Home SIYASA Page 4

SIYASA

Ƙudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar Wakilai

0
Ƙudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar Wakilai   Ƙudurin dokar da ke neman cire rigar kariya ga mataimakin shugaban ƙasa da gwamnoni da mataimakansu ya tsallake karatu na biyu, a majalisar wakilan Najeriya. Ƙudurin na daga...

Shugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas

0
Shugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yaba wa majalisar dokoki bisa tabbatar da ayyana dokar ta-ɓacin da ya yi a jihar Rivers, inda ya ce ƴan majalisar...

Matakin da Tinubu ya ɗauka a Rivers ci Zarafin Dimokraɗiyya ne – Atiku

0
Matakin da Tinubu ya ɗauka a Rivers ci Zarafin Dimokraɗiyya ne - Atiku   Ɗantakarar shugaban Najeriya ƙarƙashin jam'iyyar PDP a babban zaɓen ƙasar na 2023, Atiku Abubakar ya bayyana matakin da shugaba Bola Tinubu ya ɗauka a jihar Rivers a...

Ayyana Dokar Ta-ɓacin a Rivers Abin Damuwa ne kan Makomar Jihar – Gwamnan Bauchi

0
Ayyana Dokar Ta-ɓacin a Rivers Abin Damuwa ne kan Makomar Jihar - Gwamnan Bauchi Gwamnonin jam'iyyar PDP sun buƙaci Shugaban Najeriya Bola Tinubu da ya janye dakatarwar da ya yi wa gwamnan Rivers Siminalayi Fubara. Ƙungiyar Gwamnonin ta PDP ta bayyana...

Bayan Ayyana Dokar Ta-baci, Ina Gwamna Fubara ya Shiga ?

0
Bayan Ayyana Dokar Ta-baci, Ina Gwamna Fubara ya Shiga ?   Rivers - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas da ke Kudu maso Kudancin Najeriya a daren Talata, 18 ga watan Maris, 2025. Bola Tinubu ya...

Gwamnan Kano ya Umarci Masarautun Jihar Guda 4 da su Shirya Hawan Sallah

0
Gwamnan Kano ya Umarci Masarautun Jihar Guda 4 da su Shirya Hawan Sallah   Jihar Kano - Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci masarautun jihar guda hudu da su shirya gudanar da hawan Sallah karama a bana. Gwamnan ya...

An Soki Kalaman Shehu Sani Kan Goyan Bayan Dakatar da Fubara

0
An Soki Kalaman Shehu Sani Kan Goyan Bayan Dakatar da Fubara   FCT, Abuja - Bayan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara na Jihar Rivers, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa dokar ta-baci ita ce kadai mafita don dawo da zaman lafiya...

Abinda ke Damun El-Rufa’i – APC

0
Abinda ke Damun El-Rufa'i - APC   Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce ɗimuwar rashin samun kujerar minista ce har yanzu ke damun tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Jam'iyyar...

Zargin N240m: Kotu ta Bayar da Umarnin Kama Kwamishinan Ganduje

0
Zargin N240m: Kotu ta Bayar da Umarnin Kama Kwamishinan Ganduje   Kano - Babbar Kotun Jihar Kano ta bayar da umarnin kama tsohon Kwamishinan Shari'a a gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje kan wasu zarge-zarge da ake yi masa. Kotun ta bukaci cafke Barista...

Ƴan Majalisar Tarayya 2 sun Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC

0
Ƴan Majalisar Tarayya 2 sun Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC   FCT Abuja - Ƴan Majalisar wakilan tarayya biyu sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a zamansu na yau Talata, 18 ga watan Maris, 2025. Shugaban Majalisar...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta