Home SIYASA Page 5

SIYASA

Abin da Najeriya ke Buƙata a Wannan Lokaci Shi ne Addu’a ga Shugabanni da...

0
Abin da Najeriya ke Buƙata a Wannan Lokaci Shi ne Addu’a ga Shugabanni da Al’umma Baki ɗaya - Sanata Goje   Abuja - Tsohon gwamnan Gombe, Sanata Mohammed Danjuma Goje, ya yabawa Shugaba Bola Tinubu bisa yadda yake jagorancin 'yan Najeriya...

Babu Wanda ya isa ya Hana mu Gudanar da Zaɓen ƙananan Hukumomi a Kano...

0
Babu Wanda ya isa ya Hana mu Gudanar da Zaɓen ƙananan Hukumomi a Kano - Gwamna Abba   Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce "babu mutuimn da ya isa ya hana mu gudanar da zaɓe a jihar Kano" kasancewar...

Bayan Kama ƙwayoyi a Gidansa: Majalisa ta Kafa Kwamitin Binciken Sanata

0
Bayan Kama ƙwayoyi a Gidansa: Majalisa ta Kafa Kwamitin Binciken Sanata   FCT, Abuja - Majalisar dattawa ta ɗauki mataki kan zargin da hukumar NDLEA ta yi wa Sanata Oyelola Yisa Ashiru na samun ƙwayoyi a gidansa. Majalisar dattawan ta kafa kwamitin...

APC ta Gargaɗi Sanata Ndume Kan Sukar Gwamnatin Tinubu

0
APC ta Gargaɗi Sanata Ndume Kan Sukar Gwamnatin Tinubu   Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shawarci tsohon mai tsawatarwa na majalisar dattawan ƙasar, Sanata Ali Ndume kan ya riƙa gabatar da ƙorafin sa kai tsaye ga shugaba Bola Tinubu,...

PDP ta Nada Sabon Mukaddashin Shugabanta

0
PDP ta Nada Sabon Mukaddashin Shugabanta   FCT, Abuja - Tsagin jam'iyyar PDP a Najeriya ta amince da zaben mukaddashin shugbananta a Abuja. Jam'iyyar ta zabi Ahmed Mohammed Yayari a matsayin wanda zai jagorance ta na wucin-gadi kafin ɗaukar matakin gaba. An nada...

Karɓa-Karɓa: Atiku ya yi Kira da a yi wa Mulkin Najeriya Garambuwal

0
Karɓa-Karɓa: Atiku ya yi Kira da a yi wa Mulkin Najeriya Garambuwal   Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira da a yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar garambawul domin mayar da mulkin ƙasar na karɓa-karɓa a tsakanin...

An Kashe ƴan ci-rani 6 da Jikkata 10 a Mexico

0
An Kashe ƴan ci-rani 6 da Jikkata 10 a Mexico   Ma'aikatar tsaro a Mexico ta ce an kashe mutum shida da jikkata 10 lokacin da sojoji suka buɗe wuta a kan motar da ta ɗauko ƴan ci-rani. Ma'aikatar ta kuma ce...

Indiya ta Haramta Sayarwa da Raba Nama na Tsawan Kwana Tara

0
Indiya ta Haramta Sayarwa da Raba Nama na Tsawan Kwana Tara   Hukumomi a birnin Ayodhya na Indiya sun haramta sayarwa da rabawa da adana nama da duk wani abu da ya shafi nama har tsawon kwana tara na bikin addinin...

Mutane 10 Sun Mutu a Hatsarin Mota a Legas

0
Mutane 10 Sun Mutu a Hatsarin Mota a Legas   Mutum 10 ciki har da ƙananan yara uku da manya bakwai ne suke rasa rayukansu a wani hatsarin mota a yankin Abule Osun da ke babban titin Lagos-Badagry da ke jihar...

Cire Tallafi: An Rage Shigo da Fetur da Lita Biliyan 2.58 – Gwamnatin Tarayya

0
Cire Tallafi: An Rage Shigo da Fetur da Lita Biliyan 2.58 - Gwamnatin Tarayya   Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa ta ce Najeriya ta samu ragowar shigo da man fetur bayan cire tallafin man fetur da gwamnatin Bola Tinubu ta yi a...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno