Home SIYASA Page 6

SIYASA

Kwale-Kwale ya Kife da Masu Maulidi 300 a Jihar Neja

0
Kwale-Kwale ya Kife da Masu Maulidi 300 a Jihar Neja   Wata sanarwa da babban darekta hukumar agajin gaggawa ta jihar, Abdullahi Baba Arah ya fitar, ta ce akwai sama da fasinjoji 300 a cikin kwale-kwalen lokacin da ya kife a...

LGBT: Jaridar Daily Trust ta Bayar da Haƙuri Kan Labarin Yarjejeniyar SAMOA

0
LGBT: Jaridar Daily Trust ta Bayar da Haƙuri Kan Labarin Yarjejeniyar SAMOA     Jaridar Daily Trust ta bayar da haƙuri kan labarin da ta yi na yarjejeniyar Samoa, wanda ya tayar da ƙura. A wata sanarwa da ta fitar, mai taken, Yarjejeniyar...

Gwamnatin Tarayya ta Raba wa ‘Yanƙwadago da ɗalibai Motoci 64 Masu Amfani da Gas

0
Gwamnatin Tarayya ta Raba wa 'Yanƙwadago da ɗalibai Motoci 64 Masu Amfani da Gas   Gwamnatin Najeriya ta miƙa wa ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC da ku ma ta ɗalibai NANS motocin bas masu amfani da iskar gas 64 a...

Kano: NNPP ta yi Martani Kan Cewa ƴan Jam’iyyar na Sauya sheka

0
Kano: NNPP ta yi Martani Kan Cewa ƴan Jam'iyyar na Sauya sheka   Jihar Kano - Jami'yyar NNPP ta yi zazzafan martani kan cewa ƴaƴanta suna sauya sheka zuwa APC. Shugaban NNPP, Hashimu Dungurawa ya ce sam ba gaskiya cikin lamarin domin...

Tinubu Zai yi wa Majalisar Ministoci Kwaskwarima nan Gaba Kaɗan – Onanuga

0
Tinubu Zai yi wa Majalisar Ministoci Kwaskwarima nan Gaba Kaɗan - Onanuga   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewa zai yi wa majalisar ministocinsa kwaskwarima nan gaba kaɗan, a cewar mai magana da yawunsa Bayo Onanuga. "Shugaban ƙasa ya ce zai...

Tinubu ya Bukaci Majalisa ta Amince da Naɗin NJC

0
Tinubu ya Bukaci Majalisa ta Amince da Naɗin NJC   Abuja - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci majalisar dattawa ta amince da naɗin Mai Shari'a Kudirat Kekere-Ekun a matsayin shugabar alkalan Najeriya (CJN). Hakan na kunshe ne a wata wasiƙa...

Gwamna Fubara na Shirin sauya sheka, Ciyamomi Sun Fice Daga PDP Zuwa APC

0
Gwamna Fubara na Shirin sauya sheka, Ciyamomi Sun Fice Daga PDP Zuwa APC   Rivers - Wasu daga cikin shugabannin ƙananan hukumomi na riƙon ƙwarya waɗanda Gwamna Siminalayi Fubara ya naɗa a jihar Ribas sun fice daga PDP. Rahotanni sun nuna kantomomin...

Ambaliyr Maiduguri: Gwamna Zulum ya ƙaddamar da Aikin Raba Tallafi ga Mutane Miliyan Biyu

0
Ambaliyr Maiduguri: Gwamna Zulum ya ƙaddamar da Aikin Raba Tallafi ga Mutane Miliyan Biyu   Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ƙaddamar da aikin raba tallafi ga mutane fiye da miliyan biyu da ambaliyar Maiduguri ta shafa. Magidanta 5,235 ne...

Tsige Damagum: Atiku ya Fara Tuntuɓar NWC

0
Tsige Damagum: Atiku ya Fara Tuntuɓar NWC   FCT Abuja - Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya goyi bayan shirin tsige muƙaddashin shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Umar Damagum. Bayanai sun nuna cewa Atiku ya fara tuntuɓar ƴan kwamitin gudanarwa...

PDP ta Zargi APC da Tafka Maguɗi a Zaɓen Edo

0
PDP ta Zargi APC da Tafka Maguɗi a Zaɓen Edo   Jam'iyyar PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen Gwamnan Jihar Edo da aka yi a ranar Asabar, wanda Hukumar INEC ta sanar da ɗan takarar APC Sanata Monday Okpebholo a...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno