Home SIYASA Page 7

SIYASA

Kotu ta Kori ƙarar Tsige Ganduje Daga Shugabancin APC

0
Kotu ta Kori Æ™arar Tsige Ganduje Daga Shugabancin APC   Mai Shari'a Inyang Ekwo ya kori Æ™arar da Ƙungiyar ’Yan APC na Yankin Arewa ta Tsakiya ta shigar ne bisa dalilai da dama Babbar Kotun Tarayya ta kori Æ™arar da aka shigar...

INEC ta Sanar da Okpebholo na Jam’iyyar APC a Matsayin Wanda ya Lashe Zaben...

0
INEC ta Sanar da Okpebholo na Jam'iyyar APC a Matsayin Wanda ya Lashe Zaben Gwamnan Edo   Jihar Edo - Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta sanar da wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Edo. Hukumar ta tabbatar da Monday...

ZaÉ“en Edo: Ina Cike da Æ™warin Gwiwa a Wannan ZaÉ“e – ÆŠan Takara LP

0
ZaÉ“en Edo: Ina Cike da Æ™warin Gwiwa a Wannan ZaÉ“e - ÆŠan Takara LP   A nasa É“angare É—an takarar jam'iyyar LP a zaÉ“en gwaman jihar Edo, Olumide Akpata ya ce yana cike da Æ™warin gwiwar samaun nasara a zaÉ“en da...

ZaÉ“e na Tafiya Yadda ya Kamata a Edo – ÆŠan takarar APC

0
ZaÉ“e na Tafiya Yadda ya Kamata a Edo - ÆŠan takarar APC   Dan takarar jam'iyyar APC mai hamayya a zaÉ“en gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya ce ya yaba da yadda tsarin zaÉ“en gwaman jihar ke tafiya. Yayain da yake jawabi...

Kwankwaso ba Shi da Tasiri a Siyasar Najeriya – PDP

0
Kwankwaso ba Shi da Tasiri a Siyasar Najeriya - PDP   Jam’iyyar PDP ta mayar da martani kan kalaman da sanata Rabi’u Kwankwaso, dan takarar shugaban Æ™asa na jam’iyyar NNPP a zaÉ“en 2023 ya yi wanda ya yi iÆ™irarin cewa jam’iyyar...

PDP ta Mutu, APC ta Jefa Kanta Cikin Halaka – Kwankwaso

0
PDP ta Mutu, APC ta Jefa Kanta Cikin Halaka - Kwankwaso   Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai hamayya a Æ™asar ta mutu a fagen siyasar Æ™asar. Yayin da yake jawabi a ofishin jam'iyyar...

Karin Harajin VAT Zai Jefa Talaka Cikin Mawuyacin Hali – Atiku

0
Karin Harajin VAT Zai Jefa Talaka Cikin Mawuyacin Hali - Atiku   Abuja - Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce karin harajin VAT da ake shirin yi a kasar nan zai zama wata wuta da za ta cinye rayuwar...

Gwamnatina na É—aukar Matakai Masu Tsauri ne Don Gina Æ™asarmu – Tinubu

0
Gwamnatina na É—aukar Matakai Masu Tsauri ne Don Gina Æ™asarmu - Tinubu   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na É—aukar matakai masu tsauri ne domin gina Æ™asar tare da samar mata ingantaccen ci gaba. Yayin da yake jawabi ga Æ™ungiyar...

Jawabin Shugaba Tinubu Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa 

0
Jawabin Shugaba Tinubu Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa    A jawabinsa na farko tun bayan da aka fara zanga zangar nuna rashin amincewa da tsadar rayuwa a sassan kasar daban daban shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna takaici kan tarzomar da ta...

Gwamnatin Najeriya ta yi Allah Wadai da Tashin Hankalin da Aka Samu Yayin Zanga-Zanga 

0
Gwamnatin Najeriya ta yi Allah Wadai da Tashin Hankalin da Aka Samu Yayin Zanga-Zanga    Gwamnatin Najeriyar ta yi Allah wadai da tashin hankalin da ake samu yayin zanga-zangar Æ™uncin rayuwa da aka fara a sassan kasar a jiya Alhamis. Malam Abdul'aziz...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno