Tuesday, May 30, 2023
Home WASANNI WASANNI

WASANNI

An Cire ‘Dan Wasan Manchester United,Jadon Sancho Daga Tawagar Ingila

0
An Cire 'Dan Wasan Manchester United,Jadon Sancho Daga Tawagar Ingila   An cire dan wasan manchester United Jadon Sancho daga cikin 'yan wasan da za su bugawa ingila wasan samun gurbin buga gasar cin kofin duniya na 2022 da za a...

Adadin Kudin da Cristiano Ronaldo ya ke Samu a Kowane Mako

0
Adadin Kudin da Cristiano Ronaldo ya ke Samu a Kowane Mako   Za a rika biyan Cristiano Ronaldo £480,000 a kowane mako a Old Trafford. Duk kasar Ingila babu ‘dan wasan da zai rika karbar albashi kamar Ronaldo. Ronaldo ya sha gaban Tauraron...

Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Cristiano Ronaldo ya Koma Manchester United

0
Fitaccen 'Dan Wasan Kwallon Kafa, Cristiano Ronaldo ya Koma Manchester United Kungiyar kwallon Manchester United dage kasar Ingila ta sanar da cewa tsohon dan wasanta, Cristiano Ronaldo, ya dawo gida bayan shekara da shekaru. Manchester ta yi wannan sanarwa ne da...

Taurarin ‘Yan Wasan Kwallon Kafa a 2021

0
Taurarin 'Yan Wasan Kwallon Kafa a 2021   Hukumar UEFA ta fito da jerin taurarin ‘yan wasan kwallon kafa na shekarar nan. A wannan karo babu sunan Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a jerin ‘yan kwallon. Thomas Tuchel da Pep Guardiola za su...

PSG: Zaka Iya Zama a Gidana – Sergio Ramos ga Lionel Messi

0
PSG: Zaka Iya Zama a Gidana - Sergio Ramos ga Lionel Messi   Sergio Ramos ya fada wa Lionel Messi cewa zai iya fara zama a gidansa. Tsohon ‘Dan wasan na Real Madrid ya koma abokin Lionel Messi a PSG. A lokacin da...

Barcelona ta Bayyana Wanda Zai Maye Gurbin Lionel Messi

0
Barcelona ta Bayyana Wanda Zai Maye Gurbin Lionel Messi   Ronald Koeman yana ganin Barcelona za ta kai labari duk da Lionel Messi ya tashi. Kocin kungiyar ya ci buri a kan irinsu Antoine Griezmann su maye gurbin Tauraron. Akwai lokacin da ake...

Yarjejeniya Tsakanin Lionel Messi da PSG

0
Yarjejeniya Tsakanin Lionel Messi da PSG Fitaccen ɗan wasan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi ya kulla yarjejeniya da PSG ta kasar Faransa. Ɗan wasan zai sanya hannu a kan yarjejeniyar shekara biyu tare da damar tsawaitawa zuwa uku. Messi ya bayyana...

Barin Barcelona Abune Mai Wahala a Wurina – Lionel Messi

0
Barin Barcelona Abune Mai Wahala a Wurina - Lionel Messi   Barcelona, Spain - Tauraron ɗan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi, ya bayyana cewa baya son barin Barcelona, kamar yadda dailytrust ta ruwaito. A jawabin bankwana da ɗan wasan ya yi...

Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Lionel Messi Zai Bar Kungiyar Barcelona

0
Fitaccen 'Dan Wasan Kwallon Kafa, Lionel Messi Zai Bar Kungiyar Barcelona   Bayan shekaru 20 zaman Messi a Barcelona ya zo karshe. Barcelona tace abin yayi mata takaici amma abin ya ci tura. Mutane da dama a fadin duniya sun tofa albartakun bakinsu...

Abinda ya Kashe Diego Maradona

0
Abinda ya Kashe Diego Maradona Ana bincike game da abin da ya kashe Diego Maradona ya na shekara 60. An gano cewa tsohon ‘dan kwallon ya na yawan shan magunguna rututu. Akwai yiwuwar wadannan kwayoyi su ka karasa kashe Tauraron Duniyan. Diego Maradona...

Labarai