Barin Barcelona Abune Mai Wahala a Wurina – Lionel Messi

 

Barcelona, Spain – Tauraron ɗan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi, ya bayyana cewa baya son barin Barcelona, kamar yadda dailytrust ta ruwaito.

A jawabin bankwana da ɗan wasan ya yi ranar Lahadi, ya godewa magiya bayan kungiyar Barcelona bisa nuna soyayyarsu garesa a kowane lokaci.

A jawabinsa Messi yace:

“Barin Barcelona abune mai wahala a wurina bayan shafe shekaru masu yawa na kasance ina rayuwata a nan.

Kwata-kwata ban shirya tafiya ba a yanzun’ “A yan kwanakin nan ina ta nazari kan abinda ya kamaya in faɗa muku, amma nakasa tunano komai. Wannan abu ne mai matukar wahala a wurin.”

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here