Home DUNIYA

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Hajjin Bana: Maniyyata za su Biya N2.8m a Matsayin Kuɗin Kujera

0
Hajjin Bana: Maniyyata za su Biya N2.8m a Matsayin Kuɗin Kujera   Hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON, ta sanar da cewa maniyyata aikin hajjin bana za su biya kuɗi da ya kai naira miliyan biyu da dubu 890...

An ga Watan Azumin Ramadan a Sassan Najeriya

0
An ga Watan Azumin Ramadan a Sassan Najeriya Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu sassan Najeriya. A jawabin da ya yi na sanarwar wanda aka sanya...

Hukumar INEC ta Tsawaita Wa’adin Karɓar Katin Zaɓe

0
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa'adin Karɓar Katin Zaɓe   Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta tsawaita wa'adin karɓar katin zaɓe da a ke gudanawar a halin yanzu a fadin ƙasar. A wata sanarwa da kwamishinan hukumar kuma shugaban kwamitin...

Jerin Attajiran Duniya: Dangote ya Tashi Daga na 60 Zuwa na 80

0
Jerin Attajiran Duniya: Dangote ya Tashi Daga na 60 Zuwa na 80   Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya dawo kasa daga cikin jerin manyan attajiran duniya. Dangote ya haura zuwa Attajirin Duniya na 60 a watan...

Saudiyya ta Bukaci ‘Yan Kasar su Fara Duba Sabon Watan Dhul Hijjah Ranar Labara

0
Saudiyya ta Bukaci 'Yan Kasar su Fara Duba Sabon Watan Dhul Hijjah Ranar Labara   Hukumomi a Saudiyya sun bukaci 'yan kasar su soma duba sabon watan Dhul Hijjah na shekarar Musulunci ta 1443 ranar Laraba da almuru. Wani sako da shafin...

2022 World CUP: Hukuncin da Gwamnatin Qatar ta Tanadar wa Duk Wanda ya Aikata...

0
2022 World CUP: Hukuncin da Gwamnatin Qatar ta Tanadar wa Duk Wanda ya Aikata Zina Ko Luwadi Gwamnatin kasar Qatar tace a gasar kwallon kafar duniya ta bana, ba zata yarda da fasadi da lalaci ba. Qatar kasar Larabawa ce kuma...

Adadin Mutanen da Suka Rasa Muhallinsu a Duniya – MDD

0
Adadin Mutanen da Suka Rasa Muhallinsu a Duniya - MDD A karon farko, hukumar 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, ta ce adadin mutanen da rikici da tashin hankali da take hakkinsu da kaucewa gurfana gaban shari'a ya tilastawa...

Kashi 80 Cikin 100 na Mutanen Afirka ba a yi Musu Allurar Rigakafin Corona...

0
Kashi 80 Cikin 100 na Mutanen Afirka ba a yi Musu Allurar Rigakafin Corona ba - Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya   Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus ya ce kashi 80 cikin 100 na mutanen Afirka...

Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Amince da Rigakafin Cutar da Indiya ta Samar

0
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Amince da Rigakafin Cutar da Indiya ta Samar Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce ta amince a soma bada rigakafin annobar corona da Indiya ta samar cikin gaggawa. Rigakafin da kamfanin Bharat BioTech ya...

Corona: Saudiyya ta Taƙaita Aikin Umrah ga Waɗanda Suka yi Rigakafin Cutar

0
Corona: Saudiyya ta Taƙaita Aikin Umrah ga Waɗanda Suka yi Rigakafin Cutar Hukumomin Saudiyya sun sanar da taƙaita yawan masu aikin Umrah ga mutanen da kawai suka karɓi allurar rigakafin corona guda biyu. Ma’aikatar kula da aikin Hajji da Umrah ta...
- Advertisement -
Latest News
Shugaba Tinubu da Mataimakinsa za su Fara Biyan Haraji a Filin Jirgin SamaBani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina - Bello El-RufaiAdadin Mutanen da Suka Mutu Sakamakon Barkewar Baƙuwar Cuta a ZamfaraRundunar 'Yan Sanda ta Kama 'Yan 'One Chance' a Jihar Nasarawa'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Sojoji 4 a Jihar KatsinaGaza: Amurka ta Dakatar da Aika wa Isra'ila MakamaiKungiyar ECOWAS za ta Kafa Dakarun ko-ta-Kwana Don Yaƙi da 'Yan Ta'addaSoke Harajin Tsaron Intanet: TUC ta yi Barazanar Gudanar da Zanga-ZangaKotu ta ɗaure Mutane 41 Kan Damfara ta IntanetSanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin ShinkafaKarkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar 'Yan Kwadago na Jihar YobeKisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan OkuamaDakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin 'Dan Ta'adda, Junaidu Fasagora da MayakansaDangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn