Home DUNIYA Page 2

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cewa Afirka ce Koma Baya Wajen Karbar...

0
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cewa Afirka ce Koma Baya Wajen Karbar Rigakafin Annobar   Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta gargadi cewa an bar Afirka a baya wajen karbar rigakafin annobar corona. A lokacin wani jawabi ga manema labarai,...

Amurka da Sauran Kasashe na Siyasantar da Batun Samar da Agaji a Afghanistan –...

0
Amurka da Sauran Kasashe na Siyasantar da Batun Samar da Agaji a Afghanistan - Amir Khan Muttaqi   Ministan harkokin waje na Afghanistan wanda kungiyar Taliban ta nada, Amir Khan Muttaqi, ya yi kira ga Amurka da sauran kasashe da su...

Kasashen Duniya 13 da Kasar Saudiyya ta na Zuwa Aikin Umrah

0
Kasashen Duniya 13 da Kasar Saudiyya ta na Zuwa Aikin Umrah Hukumomi a kasar Saudiyya sun hana wasu kasashen duniya 13 zuwa aikin umrah. Saudiyya tace an ɗauki wannan matakin ne saboda yadda cutar COVID19 ke cigaba da yaɗuwa a kasashen. Hakanan...

Rashin Mahajjata Daga Kasashen Duniya: Asarar da Kasar Saudiyya ta Tafka

0
Rashin Mahajjata Daga Kasashen Duniya: Asarar da Kasar Saudiyya ta Tafka Saudiyya na daga cikin manyan kasashen duniya da annobar cutar korona ta haifar da koma baya gahanyoyin samun kudaden shigarta. Saudiyya na samum ɗumbin kudaden shiga a lokutan ayyukan Hajji...

Kasar Saudiyya ta Fitar da Adadin Mutanen da Zasuyi Aikin Hajji a 2021

0
Kasar Saudiyya ta Fitar da Adadin Mutanen da Zasuyi Aikin Hajji a 2021   Saudiyya ta bayyana cewa mutum 60,000 kacal ta amince du gudanar da aikin hajjin bana a faɗin duniya. Ƙasar tace 15,000 daga ciki zasu fito ne daga ƙasar...

Ganin Jinjirin Watan Shawwal Ranar Talata, 29 ga Watan Ramadana da Kamar Wuya –...

0
Ganin Jinjirin Watan Shawwal Ranar Talata, 29 ga Watan Ramadana da Kamar Wuya - Kwamitin Duban Wata   Da alamun azumin 30 Musulmai zasu yi bana yayinda kwamitin duban wata tace ba zai yiwu a ga wata ranar Talata a Najeriya...

Kasashe 20 a Duniya da Suke Fama da Rashin Nagartatun Shugabannin Kwarai

0
Kasashe 20 a Duniya da Suke Fama da Rashin Nagartatun Shugabannin Kwarai   Wata kungiyar shugabancin kwarai ta saki rahoto da ya nuna jerin kasashen duniya mafi rashin shugabannin kwarai a duniya. A rahoto da kungiyar CGGI ta saki, kasar Venezeula ce...

An ga Watan Ramadana na Shekarar 1442 AH, Gobe Azumi – Sarkin Musulmai

0
An ga Watan Ramadana na Shekarar 1442 AH, Gobe Azumi - Sarkin Musulmai Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa an ga jinjirin watan Ramadana a wurare daban-daban a Najeriya, mai Alfarma Sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar. Hakazalika...

2021: Dokoki 8 da Aka Sakawa Masu Aikin Umrah

0
2021: Dokoki 8 da Aka Sakawa Masu Aikin Umrah   Musulman da ke shirin yin Umrah a shekarar 2021 za su gamu da dokoki. Ba za a bar masu yin aikin Umrah su rika taba ka’aba a shekarar nan ba. Watakila an kawo...

Sunayen ‘Yan Najeriya 3 da Suka Shiga Jerin Mutane 7 da Suka fi Kowa...

0
Sunayen 'Yan Najeriya 3 da Suka Shiga Jerin Mutane 7 da Suka fi Kowa Kudi a Afrika   Afirka nahiya ce da Allah ya albarkace ta da manyan hazikai da kuma hamshakan 'yan kasuwa da ke mamaye duniya, kuma saboda nasarorin...
- Advertisement -
Latest News
Dalilin da Yasa Muka  Amince da Tayin N70,000 a Matsayin Albashi Mafi ƙanƙanta -NLCShugaba Tinubu ya Amince da N70,000 a Matsayin Mafi Karancin Albashi ga Ma'aikatan Najeriya Dalilin Hauhawar Farashin Kayayyaki - CBNShugaba Tinubu ya Yaba da Hukuncin Kotun Koli Kan Ƙananan Hukumomi Sojoji Sun Dakile Shirin 'Yan Ta'adda Kan Lalata Muhimman Kadarorin Najeriya Atiku ya Magantu Kan Hukuncin Kotun ƙoli da ta Yanke na ƙananan HukumomiTinubu ya Tsige Halilu Tare da Mutane 4 Daga CBN ya Saka Shugaban Rikon KwaryaAmurka da Jamus na Son Jurgen Klopp, AC Milan na Zawarcin Pavlovicƙungiyar SERAP ta Umarci Gwamnoni da su Dawo da kuɗaɗen ƙananan Hukumomi Abin da Matasa za su yi Bayan Kammala karatu - Ganduje 'Yan Sanda Sun Gano Yarinyar da Aka Sace a MakotaSaudiyya za ta Fara Shigar da Nama da Waken Soya Kasarta Daga NajeriyaYadda Kiran Salla ya yi Tasiri a Rayuwata - Jaruma Tonto Dikeh’Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutum 22 a Katsina’Yan Najeriya na Cikin Yunwa - Jigon APC ga Tinubu