Home DUNIYA Page 3

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Babban Kwamitin Kungiyar Kasuwanci ta Duniya ta Sanar da Ranar Nadin Sabuwar Darakta Janar

0
Babban Kwamitin Kungiyar Kasuwanci ta Duniya ta Sanar da Ranar Nadin Sabuwar Darakta Janar   Tsohuwar Ministar kudi a Najeriya, da yiyuwar ta kasance sabuwar Darakta-Janar na WTO. Hukumar ta sanar da sabon nadin Darakta-Janar din zai gudana ranar 15 ga watan...

Elon Musk: Kadan Daga Tarihin Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya

0
Elon Musk: Kadan Daga Tarihin Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya   A ranar Alhamis, 7 ga watan Junairu, 2021, aka tabbatar da cewa Elon Musk ya zama mutumin da ya fi kowa arziki a fadin Duniya. Legit.ng Hausa ta tattaro maku...

2021: Za’a Fara Rajistar Tafiya Aikin Hajji

0
2021: Za'a Fara Rajistar Tafiya Aikin Hajji Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta buɗe ƙasar rajistar aikin Hajjin 2021. Hukumar ta bayyana sa ran ta cewa Saudiyya za ta iya ba da damar aikin Hajjin. Hukumar ta umarci jihohi...

Kasar Saudiyya ta Bude Iyakokin Kasar

0
Kasar Saudiyya ta Bude Iyakokin Kasar   Saudiyya ta sake bude iyakokin kasarta ga masu shigowa daga kasashen duniya. Kasar ta bayyana cewa wasu maso shigowa sai sun debe kwanaki hudu a killace kafin shiga kasar. Kasar ta bayyana samun saukin masu kamuwa...

Likita ya Kamu da  Cutar Korona Bayan ya yi Allurar Rigakafin Cutar

0
Likita ya Kamu da  Cutar Korona Bayan ya yi Allurar Rigakafin Cutar Tuni kasashen duniya, musamman a nahiyar Turai, suka fara amfani da allurar rigakafin cutar korona. Jama'a da dama, musamman a nahiyar Afrika, na nuna shakku da alamun tambaya a...

Akwai Yiwuwar Bullar Wata Annoba da ta fi Korona Karfi- Hukumar Lafiya ta Duniya

0
Akwai Yiwuwar Bullar Wata Annoba da ta fi Korona Karfi- Hukumar Lafiya ta Duniya Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce akwai yiwuwar bullar wata annoba da ta fi korona karfi da hatsari. A cewar WHO, duk da annobar korona ta...

2020: Adadin Mutanen da Suka Mutu a Cutar Zazzabin Lassa – NCDC

0
2020: Adadin Mutanen da Suka Mutu a Cutar Zazzabin Lassa - NCDC Mutum 242 suka mutu daga cutar Zazzabin Lassa a shekarar 2020. Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Nigeria ce ta fitar da hakan. Cutar ta samo asali ne a wani gari...

Kasar Saudiyya ta Sanar da Mafi Karancin Shekarun Aure

0
Kasar Saudiyya ta Sanar da Mafi Karancin Shekarun Aure Mahukunta a kasar Saudiyya sun tsayar da shekaru goma sha takwas a matsayin mafi karacin shekarun aure. A wata takardar mai dauke da sa hannun ministan shari'a kuma shugaban kotunan Saudi, an...

An Fara Rigakafin Cutar Korona a Turai

0
An Fara Rigakafin Cutar Korona a Turai Kungiyar Tarayyar Turai ta fara riga- kafin korona a dukkan nahiyar, a wani mataki da ta kira "Hadin kai don yaki da annoba". Shugabar Hukumar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta ce allurar...

Korona: Jawabin Bill Gate Kan Afrika

0
Korona: Jawabin Bill Gate Kan Afrika Babban mai arzikin nan na duniya, Bill Gates, ya ce har yanzu duniya ta rasa dalilin da yasa korona bata yi kamari a Afrika ba. Mashahurin mai kudin ya ce hakan yasa shi farin ciki...
- Advertisement -
Latest News
Babu Wanda ya isa ya Hana mu Gudanar da Zaɓen ƙananan Hukumomi a Kano - Gwamna AbbaShin Mai Yasa Shugaba Tinubu ya Kori Ministoci Biyar ?Amurka za ta Tallafa wa Falasɗinawan da Suka Rasa Muhallansu a Gazaƙasashen da Suka fi Taka Leda a DuniyaTinubu ya Taƙaita Yawan Motocin da Ministoci ke Amfani da su a Tawagarsu Zuwa Guda 3Mafi ƙarancin Albashi: Gwamnan Akwa Ibom ya Amince da N80,000Sarkin Kano ya Naɗa ɗansa a Matsayin Ciroman JiharGwamnatin Kebbi ta Sanya Hannu Kan Dokar Mafi ƙarancin Albashin N75,000Bayan Sallamar Ministoci 5: Sababbin Ministocin da Tinubu NaɗaBayan Kama ƙwayoyi a Gidansa: Majalisa ta Kafa Kwamitin Binciken SanataKotu ta Tsige Shugaba da Manyan Jami'an Hukumar Zaben Jihar KanoTawagar Kano Pillars ta yi Hatsari, Mutane 3 Sun Samu RaunukaGwamna Ododo ya Ƙarawa Ƴan Fansho Kudin Alawus Duk WataAn Mika Rahoton Karin Albashi a KanoDHQ ta Musanta Naɗa Muƙaddashin Hafsun Soji