Home TARIHI

TARIHI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Matsalar Tsaro na Barazana ga Aiwatar da Babban Zaɓen 2023 – HRW

0
Matsalar Tsaro na Barazana ga Aiwatar da Babban Zaɓen 2023 - HRW   Ƙungiyar da ke hanƙoron tabbatar da ƴancin bil’adama ta Human Rights Watch ta ce rashin hukunta waɗanda aka kama da laifi a zaɓukan ƙasar na baya da kuma...

Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine

0
Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine   Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya ɗauka tun bayan ƙwace yankin...

Bayan Mutuwarsa: Karon Farko da Aka ji ta Bakin Mahaifiyar Shugaban Boko Haram, Abubakar...

0
Bayan Mutuwarsa: Karon Farko da Aka ji ta Bakin Mahaifiyar Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau Falmata Abubakar, mahaifiyar shugaban Boko Haram wanda ya mutu, Abubakar Shekau, ta bayyana cewa tana matuƙar baƙin cikin cewa ɗan da ta haifa ne ya...

Muhimman Abubuwa 4 Game Da Mutumin da ya Fara Karatun Boko a Najeriya, Olaudah...

0
Muhimman Abubuwa 4 Game Da Mutumin da ya Fara Karatun Boko a Najeriya, Olaudah Equiano    A kowane abu a rayuwa, akwai mutum na farko ko mutane na farko da suka fara yinsa kuma akan samu hakan a dukkan bangarori na...

Bincike ya Gano Dutse Mai Zanen Rakumi a Saudiyya

0
Bincike ya Gano Dutse Mai Zanen Rakumi a Saudiyya   Wani sabon bincike ya gano wasu duwatsu na tarihi masu zanen rakuma da jakuna a arewacin Saudiyya, wanda hakan ya sa suka zama irinsu mafi tsufa da aka samu a duniya. Binciken...

Shekara 65 a Duniya: Takaitaccen Tarihin Sarkin Musulmai, Sa’ad Abubakar

0
Shekara 65 a Duniya: Takaitaccen Tarihin Sarkin Musulmai, Sa'ad Abubakar   A yau 24 ga watan Agustan 2021 Sarkin Musulmi yake cika shekara 65. Muhammad Sa’ad Abubakar shi ne ‘dan auta wajen Sultan Abubakar III. Mahaifinsa ya shekara 50 kan kujerar Sarkin Musulmai,...

Takaitaccen Tarihin Rayuwar Sirikar Shugaba Buhari, Zahra Nasiru Bayero

0
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Sirikar Shugaba Buhari, Zahra Nasiru Bayero   Zahra Nasiru Bayero ita ce matashiyar da ta sace zuciyar ‘da namiji daya tilo da Buhari ya mallaka. Ta kasance 'ya ta biyu a wajen Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero. Matashiyar na...

Takaitaccen Tarihin Rayuwar Jaja Wachuku, Tsohon Mai Wakiltar Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya

0
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Jaja Wachuku, Tsohon Mai Wakiltar Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya   Najeriya ta yi shugabanni nagari a daban-daban wadanda isarsu bata amfani kasar kadai ba, hatta wasu kasashe sai da ta shafa. Jaja Wachuku, tsohon mai wakiltar Najeriya ne...

Tarihin Rayuwar Shugaba Muhammadu Buhari

0
Tarihin Rayuwar Shugaba Muhammadu Buhari Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana daya daga cikin manya-manyan 'yan siyasan Najeriya. Sannan Buhari yana daya daga cikin manya-manyan masu dukiyar Najeriya, ba zaka sani ba sai ka bincika. Cikin wannan labarin akwai tarihin Buhari, dukiyar da...

Takobi Ne Asalin Sarautar ‘Kanwa’ A Masarautar Katsina – Kanwan Katsina Na III

0
Takobi Ne Asalin Sarautar ‘Kanwa’ A Masarautar Katsina – Kanwan Katsina Na III   Mafi yawan taken wasu masarautu a kasashen Hausa sukan samo asalin sunansu ta sanadiyar yaki ko wata jarumta da makamantansu. Sarautar Kan-Wa a Masarautar Katsina na cikin sarautun...
- Advertisement -
Latest News
Zanga-Zanga ƴancin ƴan ƙasa ne da ke Cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya -AtikuƘasar Faransa ta Buƙaci a Saki Bazoum Cikin Gaggawa ba Tare da Sharaɗi baSojin Najeriya Sun Kama ƴan Bindiga 10 a Jihohi BiyuZa mu Kare Masu Zanga-Zanga Matuƙar ta Lumana ce - IG EgbetokunZambar Intanet: Hukumar EFCC ta Kama Matashi Mai Dalilin Auren BogiMajalisar Dattawan Najeriya ta Amince da Kudirin Sabon Albashi Mafi ƙanƙanta a KasarMutanen NNPC Sun Buɗe Kamfanin Tace Mai a Malta: Kyari ya Mayar wa Dangote MartaniNLC ta ba Tinubu Shawara Kan Dakile Zanga-Zanga a Fadin Najeriya  Sanatan LP ya Sauya Sheka Zuwa APCKashi 5% na ƙananan Yara na Fama da Tarin Fuka a Jihar Kano - MasanaTsohon Ministan Buhari ya Shawarci Matasa Kan Shirin Shiga Zanga–ZangaDalilin da Yasa Muka  Amince da Tayin N70,000 a Matsayin Albashi Mafi ƙanƙanta -NLCShugaba Tinubu ya Amince da N70,000 a Matsayin Mafi Karancin Albashi ga Ma'aikatan Najeriya Dalilin Hauhawar Farashin Kayayyaki - CBNShugaba Tinubu ya Yaba da Hukuncin Kotun Koli Kan Ƙananan Hukumomi