Home Taska Labarai

Labarai

Ba Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump – Birtaniya

0
Ba Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - Birtaniya   Firaministan Birtaniya, Keir Starmer ya ce ƙasarsa ba za ta shiga yaƙi da ƙasar Iran ba, duk da matsin lambar da yake fuskanta daga shugaban Amurka,...

‘Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar Ondo

0
'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar Ondo   Wasu ’yan bindiga sun kai hari wani asibiti a Akure, Jigar Ondo, da misalin ƙarfe 2 na dare, inda suka sace ma’aikatan lafiya da ke bakin aiki. Rahotanni sun ce maharan sun...

Ukraine ta kai wa Rasha Hari

0
Ukraine ta kai wa Rasha Hari   Wani hari da Ukraine ta kai ta amfani da jirgin mara matuƙi ya haddasa gobara a wata babbar tashar jiragen ruwa da ke Tekun Baltic a arewa maso yammacin Rasha. Gwamnan yankin Leningrad ya ce...

Gwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da Amurka

0
Gwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da Amurka   Gwamnatin Iraq ta gayyaci manyan jami’an diflomasiyyar Iran da kuma Amurka bayan hare-haren da suka yi sanadin mutuwar mutane da kuma ƙara fargabar cewa ƙasar na iya shiga rikicin yaƙin...

Hare-Haren Isra’ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon

0
Hare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon   Ma'aikatar lafiyar Lebanon ta ce adadin mutanen da suka mutu a ƙasar tun bayan fara hare-haren Isra'ila kan Hezbollah ya kai 1,072. Wannan ya haɗa da mutum 33 da suka...

Qatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran

0
Qatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran   Ma'aikatar harkokin wajen Qatar, ta ce ƙasar ba za ta shiga aikin sasanta tsakanin Amurka da Iran ba domin kawo ƙarshen yaƙin Iran ba. Kakakin ma'aikatar Majid Ansari ne ya bayyana haka a...

Hezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ila

0
Hezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ila   Ƙungiyar Hezbollah ta ƙasar Lebanon ta ce ta kai hare-hare guda 63 kan Isra’ila a ranar Lahadi. A cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Telegram, Hezbollah ta bayyana cewa...

Yanzu Lokaci ya Wuce da Zan Saye Arsenal – Dangote

0
Yanzu Lokaci ya Wuce da Zan Saye Arsenal - Dangote Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce yanzu lokaci ya wuce da zai saya ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal da ke Ingila, inda ya ce zai cigaba da...

Shugaba Tinubu na Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Nigeriya 

0
Shugaba Tinubu na Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Nigeriya    FCT Abuja - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na ganawar sirri yanzu haka da manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan a Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja. Taron dai na gudana...

An Kama ‘Yan Majalisar Dokokin Amurka 17 Kan Adawa da Soke ‘Yancin Zubar da...

0
An Kama 'Yan Majalisar Dokokin Amurka 17 Kan Adawa da Soke 'Yancin Zubar da Ciki   Akalla 'yan majalisar dokokin Amurka 17 ne aka kama a birnin Washington DC, saboda zanga-zangar adawa da soke 'yancin zubar da ciki. Cikin 'yan majalisar da...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno