Labarai

Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil Ambaliyar ruwa da mamakon ruwan sama da ake tafkawa da zabtarewar kasa sun halaka mutum 18 a biranen Rio de Janeiro da Petropolis na kasar Brazil. Masu aikin ceto sun duƙufa...

Kungiyar MOPPAN ta Ja Kunnen ‘Yan Kannywood Kan Tone-Tone da Suke Yiwa Junansu a...

0
Kungiyar MOPPAN ta Ja Kunnen 'Yan Kannywood Kan Tone-Tone da Suke Yiwa Junansu a Shafukan Soshiyal Midiya   Kungiyar MOPPAN ta gargadi yan Kannywood da su janye daga yiwa junansu tone-tone a shafukan soshiyal midiya. MOPPAN ta bukaci yan fim da su...

Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ?

0
Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ? Manyan masu ruwa da tsaki da masanan tsaro sun bayyana damuwarsu game da jita-jitar tsohon Sarki zai kai ziyara jihar Kano. Gwamnatin jihar ta bayyana cewa a halin...

Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami

0
Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami Abuja-Ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU ta yi watsi da matsayin Farfesa da aka bai wa ministan harkokin sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Dakta Isa Pantami. Punch ta rahoto cewa...

Shugaban Hukumar NITDA, Malam Kashif Ya Ɗauki Nauyin Koyawa Masu Buƙata Ta Musamman Sana’o’in...

0
Shugaban Hukumar NITDA, Malam Kashif Ya Ɗauki Nauyin Koyawa Masu Buƙata Ta Musamman Sana’o’in Dogaro Da Kai A ƙoƙarinsa na ci gaba da samarwa ɗimbin al’ummomi daban-daban hanyoyin dogaro da kai, Shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA),...

Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu

0
Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu   Gwamnatin jahar Kogi ta je kotu a kan zargin EFCC na cewa ta boye wasu Naira biliyan 19.3 a banki. Babban akawun jahar Kogi da wani kwamishina suka kai karar hukumar EFCC...

Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka

0
Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka Alƙaluman aikata laifuka na baya-bayan nan da aka fitar na Afirka ta Kudu "abu ne mai muni kamar na baya", a cewar Ministan Harkokin 'Yan Sanda Bheki Cele. Kamar...

Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga...

0
Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga Najeriya Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa ya sake soke jigilar shiga da fita daga Najeriya har zuwa 30 ga watan Nuwamba. Cikin wata...

kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan

0
kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan Hukumomi a Sudan sun buɗe layukan intanet kusan wata ɗaya da rufe su biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi wanda ya hamɓarar da gwamnatin riƙon ƙwarya. An dawo wa...

Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi – NCC 

0
Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi - NCC    Hukumar kula da sadarwa ta Najeriya tace masu kutse na kokarin damfarar mutane a Najeriya. A wata sanarwa da ta fito a yau, NCC ta ja-kunnen jama’a game da kamfanin Iran...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno