Majalisar Dattawa ta yi Jimamin Kisan Gillar da ‘Yan Bindiga Suka yi wa Jama’a...
Majalisar Dattawa ta yi Jimamin Kisan Gillar da 'Yan Bindiga Suka yi wa Jama'a fiye da 120 a Jahar Sokoto
Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya a matsayin jimamin kisan gilla kan jama'ar Sokoto fiye da 120.
Yan bindigar...
Dokar IPOB: An Mayar da Asabar Ranar Zuwa Makaranta a Madadin Litinin a Anambra
Dokar IPOB: An Mayar da Asabar Ranar Zuwa Makaranta a Madadin Litinin a Anambra
Hukumomi a jahar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya sun mayar da Asabar ranar zuwa makaranta a madadin Litinin, wacce ƴan awaren IPOB suka ayyana...
Taron Zuba Jari :Shugaba Buhari ya Isa Saudiyya
Taron Zuba Jari :Shugaba Buhari ya Isa Saudiyya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Riyadh na Saudiyya, inda zai halarci taron zuba jari na Future Investment Initiative Institute.
Mataimaki na musamman ga Shugaban kan yada labarai Malam Garba Shehu, ya...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jahar Katsina
Yan bindiga sun kashe akalla mutum shida tare da garkuwa da wasu da dama a kauyen Unguwar Samanja na jahar katsina ranar Lahadi.
Kamar yadda jaridar Premium Times ta ambato wani mazauna...
Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4
Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4
Shugaban kasar Masar Abdel Fatah al Sisi, ya cire dokar ta-bacin da aka sanya a kasar tun a watan Afrilun 2017.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook,...
An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok
An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok
An yi "garkuwa" da firaiministan Sudan Abdallah Hamdok a gidansa da ke Khartoum tare da matarsa a safiyar ranar Litinin, a cewar sanarwar da Ma'aiktar Al'adu da Yada labarai ta wallafa a...
Kungiyar Kasashen Larabawa ta Nuna Damuwa Kan Abinda ke Faruwa a Sudan
Kungiyar Kasashen Larabawa ta Nuna Damuwa Kan Abinda ke Faruwa a Sudan
Kungiyar Kasashen Larabawa ta Arab League ta nuna damuwa kan abinda ke faruwa a Sudan.
Rahotanni sun ce yanzu haka sojoji na tsare da Shugabannin farar hula da kuma...
Juyin Mulki: An Rufe Filin Jirgin Saman Khartoum Babban Birnin Sudan
Juyin Mulki: An Rufe Filin Jirgin Saman Khartoum Babban Birnin Sudan
An dakatar da zirga-zirgar jiragen sama a Khartoum babban birnin Sudan, sakamakon rahotannin juyin mulkin da aka yi.
Rahotanni sun ce an rufe filin jirgin saman na Khartoum kuma an...
Fursunoni 800 Sun Tsere Daga Gidan Yari a Jahar Oyo
Fursunoni 800 Sun Tsere Daga Gidan Yari a Jahar Oyo
In kula da gidajen yari ta Najeriya ta tabbatar da tserewar fursunoni daga gidan yari a jahar Oyo da ke kudu maso yammacin kasar, bayan da wasu mutane dauke da muggan...
Gwamnatin Sokoto ta Nemi da a Buɗe Layukan Sadarwa a Jahar
Gwamnatin Sokoto ta Nemi da a Buɗe Layukan Sadarwa a Jahar
Gwamnan Jahar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya nemi gwamnatin tarayyar Najeriya ta janye matakin da ta ɗauka na rufe layukan sadarwa a jaharsa sakamakon hare-haren 'yan fashin daji a...