Fursunoni 800 Sun Tsere Daga Gidan Yari a Jahar Oyo

 

In kula da gidajen yari ta Najeriya ta tabbatar da tserewar fursunoni daga gidan yari a jahar Oyo da ke kudu maso yammacin kasar, bayan da wasu mutane dauke da muggan makamai suka afka masa.

Hukumar ta ce maharan sun yi amfani da gurneti, kuma sun shiga farfajiyar gidan yarin na Abonlogo ta hanyar fasa katangar da abin fashewa.

Ta ce sama da fursunoni 800 suka tsere, amma tuni aka sake kama wasu ɗaruruwa daga cikinsu.

Fiye da fursunoni 200 ne suka tsere daga wani gidan yari a tsakiyar Najeriya a watan Satumba

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here