Labarai

Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa

0
Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa   Ministan Sadarwar Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gayyaci sabon mamba na baya-bayan nan a jam'iyyar APC liyafar cin abinci dare a gidansa. Femi Fani-Kayode ɗin ne ya...

Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da...

0
Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da Gwamnatin Tarayya ke yi - Sanata Ndume   Sanata Ali Ndume ya nuna damuwarsa kan yadda gwamnatin tarayya ke karbo bashi a cikin matsanancin halin tattalin arzikin...

Bayan Kashe Jagoran Kuniyar ISIS: Muna da Sojoji Fiye da 4000 a Mali –...

0
Bayan Kashe Jagoran Kuniyar ISIS: Muna da Sojoji Fiye da 4000 a Mali - Faransa   Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sanar da cewa dakarun Faransa sun kashe jagoran kungiyar ISIS a Afrika Adnan Abu Walid al-Sahrawi. Bayan ya yi mubaya'a ga...

Karbo 4.9bn: Jahohin da Zasu fi Amfana da Bashin

0
Karbo 4.9bn: Jahohin da Zasu fi Amfana da Bashin   Gwamnatin Tarayya tana neman a bata dama ta karbo $4.9bn daga kasar waje. Jahohin Kano, Legas Taraba, Nasarawa, da Kogi za su amfana idan aka ci bashin. Za a narka wani kaso daga...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno