‘Yan Bindiga za su Fara Shiga Gonakan Mutane Suna Girbe Shukan da Manoma Suka...
'Yan Bindiga za su Fara Shiga Gonakan Mutane Suna Girbe Shukan da Manoma Suka yi - Gwamna Masari
Gwamnan jahar Katsina ya yi gargadin cewa, yunwa ta addabi 'yan bindiga don haka a kula.
A cewarsa, 'yan bindiga za su fara...
‘Yan Bindiga Sun Harbe Mayakan Taliban 2
'Yan Bindiga Sun Harbe Mayakan Taliban 2
Rahotanni daga gabashin Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe mayakan Taliban biyu da wani farar hula.
Shaidun sun ce mutanen da ke dauke da...
Minsitan Harkokin Wajen Sudan ya Yaba wa Sojojin Kasar Kan Dakile Yunkurin Juyin Mulki
Minsitan Harkokin Wajen Sudan ya Yaba wa Sojojin Kasar Kan Dakile Yunkurin Juyin Mulki
Ministan harkokin wajen Sudan ya yaba wa sojojin kasar kan yadda suka dakile yunkurin juyin mulki ranar Talata.
Yayin da take zantawa da BBC, Mariam El Sadiq...
Girgizar Kasa ta Afka wa Jahar Victoria na Australia
Girgizar Kasa ta Afka wa Jahar Victoria na Australia
Girgizar kasa ta afka wa jahar Victoria na Australia ta daidaita gine-gine a Melbourne tare da haddasa wata girgiza a daruruwan kilomita.
Masana sun ce girgizar mai karfin maki 5 da digo...
Jahar Kaduna ta Fara Aikin Naira Biliyan Goma na Gina Wurin kiwo ga Makiyaya...
Jahar Kaduna ta Fara Aikin Naira Biliyan Goma na Gina Wurin kiwo ga Makiyaya - Gwamna El-Rufa'i
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce jaharsa za ta kammala wurin kiwon shanu nan da shekaru 2.
Gwamnan ya sanar da cewa...
Gwamnatin Jahar Borno ta Dakatar da Shugabannin Makarantar Kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri
Gwamnatin Jahar Borno ta Dakatar da Shugabannin Makarantar Kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri
Gwamnan jahar Borno, ya dakatar da shugabannin makarantar kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri, na tsawon watanni shida.
Zulum ya dauki wannan mataki ne sakamakon gani da...
Sarkin Sudan na Kontagora: Masu Neman Sarautar Sunyi Watsi da Sakamakon Zaben Sabon Sarkin
Sarkin Sudan na Kontagora: Masu Neman Sarautar Sunyi Watsi da Sakamakon Zaben Sabon Sarkin
Wasu daga cikin masu neman sarautar Sarkin Sudan na Kantagora a Jahar Neja sun yi watsi da sakamakon zaben sabon sarkin.
Sun nemi a sake sabon zabe...
‘Yancin Algeria Daga Faransa: Macron ya Nemi Afuwar Harkis Wanda ya yi Yakin
'Yancin Algeria Daga Faransa: Macron ya Nemi Afuwar Harkis Wanda ya yi Yakin
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nemi afuwa kan Harkis-r wanda ya yi yakin neman 'yancin Algeria daga Faransa.
Mista Macros a fusace ya ce Faransa ce ta kasa...
Bincike ya Gano Cewa Har Yanzu ba a Soma Aikin Tashar Wutar Lantarkin Mambila...
Bincike ya Gano Cewa Har Yanzu ba a Soma Aikin Tashar Wutar Lantarkin Mambila ba
Shekaru kusan 40 da bada kwangilar Mambila, har yanzu babu abin da aka tabuka.
Idan aikin ya kammala, Najeriya za ta samu karin karfin wuta na...
Iyakar Amurka da Mexico: An Kwashe Mutanen da Suka Yada Zango a ƙarƙashin Gada
Iyakar Amurka da Mexico: An Kwashe Mutanen da Suka Yada Zango a ƙarƙashin Gada
An kwashe ɗaruruwan mutanen da suka yada zango ƙarƙashin wata gada da ke iyakar Amurka da Mexico da niyyar shiga Amurka a matsayin ƴan ci rani...





















