Labarai

Ƙarancin Man Fetur ya Jawo Zanga-Zanga a Sri Lanka

0
Ƙarancin Man Fetur ya Jawo Zanga-Zanga a Sri Lanka Masu zanga-zanga sun toshe hanyoyi a wasu sassan Colombo babban birnin Sri Lanka bayan gidajen mai da dama sun rasa mai. Hakan ya jawo cikas matuƙa ga motocin haya inda tuni wasu...

Farashin Kuɗin Wutar Lantarki ya ƙaru a Najeriya

0
Farashin Kuɗin Wutar Lantarki ya ƙaru a Najeriya Bincike ya nuna cewa farashin kuɗin wutar lantarki ya ƙaru da kashi 58 cikin 100 tun bayan da gwamnatin Najeriya ta janye tallafin naira biliyan 500 da take bai wa fannin samar...

Jami’an Tsaron Najeriya Sun Nuna Jajircewa, Sun Cancanci Yabo – Lai Mohammed

0
Jami'an Tsaron Najeriya Sun Nuna Jajircewa, Sun Cancanci Yabo - Lai Mohammed Gwamnatin tarayya tace kowace rana Najeriya na ƙara samun aminci da zaman lafiya ta kowane ɓangare. Ministan yaɗa labarai da Al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya ce jami'an tsaron Najeriya...

Safarar Miyagun Kwayoyi: Ma’aikatan Gidan Gyaran Hali Sun Isa Kotu Domin Tafiya da Abba...

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: Ma'aikatan Gidan Gyaran Hali Sun Isa Kotu Domin Tafiya da Abba Kyari   Labarin da ke iso mu yanzun nan ya bayyana cewa, tuni ma’aikatan gidan gyaran hali na Kuje suka isa babban kotun tarayya, inda ake sauraraan...

Hukumomi Sun ƙwace Helikwaftoci da Otel Mallakin Tsohon Ministan Harkokin Waje na Zambia

0
Hukumomi Sun ƙwace Helikwaftoci da Otel Mallakin Tsohon Ministan Harkokin Waje na Zambia Hukumomi sun kama tsohon ministan harokoin waje na Zambia Joseph Malanji kan tuhumar da suke ma sa ta halarta kudin haram. Gwamnatin kasar ta ce Mista malanji ya...

Shugaban Kasar Syria ya Zargi Kasashen Yamma da Tayar da Yakin Ukraine

0
Shugaban Kasar Syria ya Zargi Kasashen Yamma da Tayar da Yakin Ukraine Shugaban Syria Bashar al-Asad ya zargi kasashen yamma da tayar da yakin Ukraine. "Kasashen yamma na fakewa da taimakawa al'ummar duniya, amma a lokaci guda kuma suna aikata laifukan...

‘Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Yayin da Tawagar Motar Ministocin Buhari ta yi...

0
'Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Yayin da Tawagar Motar Ministocin Buhari ta yi Hatsari a Jahar Delta Daya daga cikin motocin da ke cikin ayarin shugaban ma’aikatan Buhari, Ibrahim Gambari, da minista Fashola da takwaransa Ngige sun yi hatsari...

Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha – Tarayyar Turai

0
Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha - Tarayyar Turai   Kungiyar tarayyar Turai ta ce tana shirin rage dogaro kacokan akan gas din Rasha da kaso biyu bisa uku kafin nan da karshen shekarar da muke ciki. Kwamishinonin kungiyar...

EU za ta Fara Aika Makamai Zuwa Ukraine

0
EU za ta Fara Aika Makamai Zuwa Ukraine Ƙungiyar Tarayyar Turai ta European Union (EU) ta sanar da cewa za ta fara aika makamai zuwa Ukraine. Wannan ne karon farko da EU za ta yi hakan a tarihinta. Da take magana yayin...

Mutane 8 ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu – Gwamnatin Abia

0
Mutane 8 'Yan Bindiga Suka Kashe a Kasuwar Shanu - Gwamnatin Abia Mutum aƙalla takwas ne 'yan bindiga suka kashe a kasuwar shanu ta Jihar Abiya da ke kudu maso kudancin Najeriya ranar Talata, kamar yadda gwamnatin jihar ta tabbatar. Jaridar...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno