Safarar Miyagun Kwayoyi: Ma’aikatan Gidan Gyaran Hali Sun Isa Kotu Domin Tafiya da Abba Kyari

 

Labarin da ke iso mu yanzun nan ya bayyana cewa, tuni ma’aikatan gidan gyaran hali na Kuje suka isa babban kotun tarayya, inda ake sauraraan shari’ar Abba Kyari da NDLEA.

Bidioyon da TVC ta yada ya ce, Mista Kyari da sauran jami’an ‘yan sanda za a ajiye su a gidan yari na Kuje, yayin da wanda ake kara na shida da na bakwai za a kai su gidan gyaran hali na Suleja.

Ya zuwa yanzu dai ana ci gaba da kai ruwa rana kan batun Abba Kyari da zargin da ake masa tare da wasu jami’ai kan kulla harkallar miyagun kwayoyi.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here