Home DUNIYA Page 10

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

EndSars: Ƴan Sandan Lagos sun Buɗe Wuta ga Dubban Jama’a masu zanga-zanga a Jahar...

0
EndSars: Ƴan Sandan Lagos sun Buɗe Wuta ga Dubban Jama'a masu zanga-zanga a Jahar Ta su. Ƴan sandan kwantar da tarzoma sun buɗe wa dubban masu zanga-zangar EndSars wuta a dandalin Lekki toll gate da ke birnin Legas a kudancin...

Shahararan Mawaki ya Goyin Bayan Zanga-Zangar ‘Yan Najeriya

0
Shahararan Mawaki ya Goyin Bayan Zanga-Zangar ‘Yan Najeriya Fitaccen mai wakar gambara na Amurka Kenye West, ya shiga jerin shahararrun mutane a fadin duniya dake goyon bayan gagarumar zanga-zangar kawo karshen cin zarafin ‘yan sanda a Najeriya. A wani sako da...

Salon Neman Karshen Zanga-Zanga  a Jos Ya Sauya

0
Salon Neman Karshen Zanga-Zanga  a Jos Ya Sauya Matasa a birnin Jos da ke jihar Filato sun ci gaba da yin zanga-zanga sun kuma bukaci a yi garambawul don kyautata rayuwar al'ummar Najeriya. Yayin da ake ci gaba da gudanar da...

Matasa Sunyi Zanga-Zanga Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano

0
Matasa Sunyi Zanga-Zanga Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano A safiyar ranar Litinin 19 ga watan Oktoba, matasa suka gudanar da wata zanga-zanga a yankin Kofar Mata da ke tsakiyar birnin Kano, bisa zargin ‘yan sanda sun hallaka wani matashi...
- Advertisement -
Latest News
Dalilin da Yasa Muka  Amince da Tayin N70,000 a Matsayin Albashi Mafi ƙanƙanta -NLCShugaba Tinubu ya Amince da N70,000 a Matsayin Mafi Karancin Albashi ga Ma'aikatan Najeriya Dalilin Hauhawar Farashin Kayayyaki - CBNShugaba Tinubu ya Yaba da Hukuncin Kotun Koli Kan Ƙananan Hukumomi Sojoji Sun Dakile Shirin 'Yan Ta'adda Kan Lalata Muhimman Kadarorin Najeriya Atiku ya Magantu Kan Hukuncin Kotun ƙoli da ta Yanke na ƙananan HukumomiTinubu ya Tsige Halilu Tare da Mutane 4 Daga CBN ya Saka Shugaban Rikon KwaryaAmurka da Jamus na Son Jurgen Klopp, AC Milan na Zawarcin Pavlovicƙungiyar SERAP ta Umarci Gwamnoni da su Dawo da kuɗaɗen ƙananan Hukumomi Abin da Matasa za su yi Bayan Kammala karatu - Ganduje 'Yan Sanda Sun Gano Yarinyar da Aka Sace a MakotaSaudiyya za ta Fara Shigar da Nama da Waken Soya Kasarta Daga NajeriyaYadda Kiran Salla ya yi Tasiri a Rayuwata - Jaruma Tonto Dikeh’Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutum 22 a Katsina’Yan Najeriya na Cikin Yunwa - Jigon APC ga Tinubu