Home DUNIYA Page 9

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

ENDSARS: Gbajabiamila Yace Ko Shakka babu Sojoji Sun Hallaka Masu Zanga-Zangar

0
ENDSARS: Gbajabiamila Yace Ko Shakka babu Sojoji Sun Hallaka Masu Zanga-Zangar Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila, ya ce babu shakka dakarun sojin kasar sun hallaka masu zanga-zangar End SARS a jihar Legas. ''A bayyana take cewa an kashe mutane, kuma...

ENDSARS: Gidajen Rediyo dana Talabijin na NBC na gargaɗi kan yaɗa bidiyon zanga-zangar

0
ENDSARS: Gidajen Rediyo dana Talabijin na NBC na gargaɗi kan yaɗa bidiyon zanga-zangar Hukumar da ke lura da ayyukan gidajen rediyo da talabijin ta Najeriya NBC, ta gargaɗi kafafen watsa labarai da su yi taka-tsan-tsan wajen nuna hotunan bidiyon da...

LABARAI DA DUMI-DUMI: Wasu Batagari Sun Sace Sandar Girman Oba na Legas

0
LABARAI DA DUMI-DUMI: Wasu Batagari Sun Sace Sandar Girman Oba na Legas Rahotanni daga jihar Legas na cewa wasu da ake zargin 'yan daba ne sun kai hari gidan Oba na Legas inda suka ɗauke sandan girmansa, kamar yadda jaridar...

EndSars: Shugaba Muhammadu Buhari ya Buƙaci ‘yan Najeriya su Kwantar da Hankalinsu

0
EndSars: Shugaba Muhammadu Buhari ya Buƙaci 'yan Najeriya su Kwantar da Hankalinsu Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga 'yan kasar su kwantar da hankalinsu bayan zanga-zangar EndSARS ta rikide zuwa tarzoma a wasu sassan kasar. Shugaban ya bayyana haka...

LABARAI DA DUMI-DUMI:An Sake Samun Batagari sun Saka Wuta a Hedikwatar Hukumar Kula da...

0
LABARAI DA DUMI-DUMI:An Sake Samun Batagari sun Saka Wuta a Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa a Legas An cinna wuta ga hedikwatar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa da ke Marina a Legas inda ake zargin 'yan daba...

LABARAI DA DUMI-DUMI: Batagari Sun kai Hari Gidan Talabijin TVC a Legas

0
LABARAI DA DUMI-DUMI: Batagari Sun kai Hari Gidan Talabijin TVC a Legas Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun kai hari a gidan talabijin na TVC da ke Legas. Wata ma'aikaciyar gidan talabijin ɗin ta wallafa a shafinta na Twitter...

Legas:An Sa Wuta a Tashar Motocin Oyingbo

0
Legas:An Sa Wuta a Tashar Motocin Oyingbo Jaridar The Nation a Najeriya ta ruwaito cewa akwai aƙalla manyan motoci 20 a tashar motar a lokacin da aka sa wutar. Hakazalika wani bidiyo da ke yawo a shafin Twitter ya nuna yadda...

LEGAS:Akalla an Samu Mutane 30 Daka Raunana a Lekki Toll Gate

0
LEGAS:Akalla an Samu Mutane 30 Daka Raunana a Lekki Toll Gate ne sun buɗe wuta ga masu zanga-zangar #ENDSARS a Lekki Toll Gate da ke Legas a yammacin Talata. Gwamnatin jihar ta tabbatar da cewa akwai marasa lafiya goma da ke...

ENDSARS:Sojojin Najeriya sun Musanta Harbin Masu Zanga-Zangar a Legas

0
ENDSARS:Sojojin Najeriya sun Musanta Harbin Masu Zanga-Zangar a Legas Rundunar sojojin Najeriya ta yi watsi da rahotannin da ke cewa dakarunta sun buɗe wuta ga masu zanga-zangar #ENDSARS a Lekki da ke Legas. Gwamnatin jihar Legas ta tabbatar da cewa aƙalla...

Harbin Lekki: Abubuwa Biyar daga Bakin Gwamnan Legas Sanwo-Olu

0
Harbin Lekki: Abubuwa Biyar daga Bakin Gwamnan Legas Sanwo-Olu Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi bayani ga jama'ar Legas kai tsaye a kafafen yaɗa labarai na talabijin na jihar a safiyar Laraba. Gwamnan jihar ya bayyana cewa bai da ikon...
- Advertisement -
Latest News
Ba Zamu Halarci Tattaunawar Sulhu ba - Ƴan Tawayen M23MDD da Shugabannin ƙasashen Duniya Sun yi Allah Wadai da Hare-Haren Isra'ila a GazaAbinda ke Damun El-Rufa'i - APCMutane 50,000 Sun Rasa Mahallinsu a Sudan ta Kudu - MDDZargin N240m: Kotu ta Bayar da Umarnin Kama Kwamishinan GandujeƳan Majalisar Tarayya 2 sun Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APCAna Buƙatar Sama da Dala Biliyan 50 Domin Sake Gina GazaJerin Sabbin Jihohi 31 da Majalisar Wakilan Najeriya ta Bayar da shawarar ƙirƙiraJami'ar Abuja: Farfesa Manko ta Maye Gurbin Farfesa Aisha Maikudiƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Birgediya Janar Maharazu TsigaMajalisar Dokokin Kano ta Amince Gwamna Abba ya Kafa Hukumar Tsaro Mallakin JiharGwamnatin Ghana ta Rage Kuɗin Aikin Hajjin 2025Newcastle ta Doke Arsenal a Gasar CaraboaTakar Dakon Man Fetur ta ƙone a AdamawaHukumar NAHCON ta ƙara Wa'adin Biyan Kuɗin Aikin Hajjin 2025