Home DUNIYA Page 8

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Abu Shida da Buhari ya Faɗa a Jawabin da ya yi wa ‘Yan Najeriya...

0
Abu Shida da Buhari ya Faɗa a Jawabin da ya yi wa 'Yan Najeriya Kan Zanga-Zangar Endsars Bayan shafe kwana da kwanaki ana jiran martanin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari dangane da zanga-zangar nuna adawa da zaluncin da ake zargin 'yan...

Legas: Sojojin Najeriya Sunyi wa Gwamnan Tayin Dakaru

0
Legas: Sojojin Najeriya Sunyi wa Gwamnan Tayin Dakaru Gwamnan Jihar Legas ya ce rundunar sojojin Najeriya ta yi masa tayin ba shi taimakon dakaru domin daƙile zanga-zanga a jihar, a cewar rahoton Reuters. An ruwaito Babjide Sanwo-Olu yana magana ne a...

FG: Buhari na Ganawa da Shugabannin Tsaro

0
FG: Buhari na Ganawa da Shugabannin Tsaro Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na yin wata ganawa da shugabannin tsaro a Fadar Shugaban Ƙasa ta Villa, a cewar Bashir Ahmad mai taimaka wa shugaban kan kafafen sada zumunta. Daga cikin waɗanda ke...

ENDSARS: Yadda Rikicin Zanga-Zangar ya Shafi ‘Yan Arewa a Kudancin Najeriya

0
ENDSARS: Yadda Rikicin Zanga-Zangar ya Shafi 'Yan Arewa a Kudancin Najeriya  Wasu da ake zargin masu zanga-zanga ne sun kashe mutum biyu tare da ƙona dukiyoyi a birnin Aba na Jihar Abia a jiya Laraba. Lamarin ya faru ne yayin da...

Gwamnan Oyo Yayi Alkawarin Bawa Sarkin Ogbomoso N90m don Gyara Fadarsa

0
Gwamnan Oyo Yayi Alkawarin Bawa Sarkin Ogbomoso N90m don Gyara Fadarsa Sarkin Ogbomoso ya ki karbar naira miliyan 10 daga cikin naira miliyan 100 da gwamna Seyi Makinde ya yi alkawarin bashi,  An yi alkawarin bada naira miliyan 100 ne...

  Uwargidan Shugaban Kasa Aisha Buhari Ta Kalubalanci Gwamnatinsu Da Wakar Adam Zango

0
  Uwargidan Shugaban Kasa Aisha Buhari Ta Kalubalanci Gwamnatinsu Da Wakar Adam Zango Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari, ta shiga jerin masu fafutukar ganin an magance matsalar tsaro a yankin Arewacin kasar. Hajiya Aisha Buhari, uwargidan shugaban Najeriya ta shiga jerin...

EndSARS: Shugaban Kasar Ghana Akufo-Addo Sun Tattauna da Shugaba Muhammadu Buhari

0
EndSARS: Shugaban Kasar Ghana Akufo-Addo Sun Tattauna da Shugaba Muhammadu Buhari Shugaban Kasar Ghana, Nana Akufo-Addo, ya yi kira ga Shugaba Buhari da yin sulhu da masu zanga-zangar #ENDSARS. Ya yi gargadin cewa rikici bashi zai kawo karshen matsalar zanga zangar...

ENDSARS: An Samu Wasu Bata Gari sun ƙona Babbar Kotu a Legas

0
ENDSARS: An Samu Wasu Bata Gari sun ƙona Babbar Kotu a Legas  . Wasu da ake zargin ɓata gari ne sun shiga Babbar Kotun da ke Igbosere a Lagos a ranar Laraba onda suk sace kumfutoci da iya kwandishan da...

AMNESTY: Sojin Najeriya Sun Kashe Mutum 38 Yayin Zanga-Zangar #EndSARS

0
AMNESTY: Sojin Najeriya Sun Kashe Mutum 38 Yayin Zanga-Zangar #EndSARS Kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta ce sojojin Najeriya sun hallaka mutane 38 yayin zanga-zangar EndSARS ranar Talata. Kungiyar ta ce bayanan da ta tattara sun tabbatar mata...

ENDSARS: Wole Soyinka yana Zargin Gwamnatin Najeriya da Kamakarya kan Masu Zanga-Zangar

0
ENDSARS: Wole Soyinka yana Zargin Gwamnatin Najeriya da Kamakarya kan Masu Zanga-Zangar Fitaccen Marubucin Najeriya Farfesa Wole Soyinka ya yi Allah wadai da yadda sojoji suka yi amfani da karfi wajen tarwatsa masu zanga zangar lumana domin adawa da zargin...
- Advertisement -
Latest News
Jerin Sabbin Jihohi 31 da Majalisar Wakilan Najeriya ta Bayar da shawarar ƙirƙiraJami'ar Abuja: Farfesa Manko ta Maye Gurbin Farfesa Aisha Maikudiƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Birgediya Janar Maharazu TsigaMajalisar Dokokin Kano ta Amince Gwamna Abba ya Kafa Hukumar Tsaro Mallakin JiharGwamnatin Ghana ta Rage Kuɗin Aikin Hajjin 2025Newcastle ta Doke Arsenal a Gasar CaraboaTakar Dakon Man Fetur ta ƙone a AdamawaHukumar NAHCON ta ƙara Wa'adin Biyan Kuɗin Aikin Hajjin 2025Fitaccen Mai Yin Barkwanci a Kafafen Sada Zumunta, Dan Bello ya yi Rijiyar Burtsaye a KatsinaAbin da Najeriya ke Buƙata a Wannan Lokaci Shi ne Addu’a ga Shugabanni da Al’umma Baki ɗaya - Sanata GojeAn Kashe Sama da Jami'an Tsaro 326 - RahotoMajalisar Kano ta Soki Tsarin Rusau da ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 4A Shirye Nake na Tattauna Kai Tsaye da Shugaban Rasha - ZelenskySaudiyya ta yi Watsi da Duk Wani Yunƙuri na Kwashe Falsɗinawa daga GazaDangote ya Buƙaci NNPCL da ƴan Kasuwa da su Daina Shigo da Mai Daga Waje