ENDSARS: An Samu Wasu Bata Gari sun ƙona Babbar Kotu a Legas  .

Wasu da ake zargin ɓata gari ne sun shiga Babbar Kotun da ke Igbosere a Lagos a ranar Laraba onda suk sace kumfutoci da iya kwandishan da sauran kayayyaki.

Wani bidiyo da ya yadu kamar wutar daji ya nuna yadda wasu daga cikin su suka sanya rigar da alƙali ke sawa, ɗauke da adduna a hannunsu.

Bayan da suka sace iya abubuwan da suke so sai suka cinna wa kotun wuta suka gudu.

Kotun na daga cikin wurare na baya-bayan nan da aka ƙona a zanga-zangar da ta rikiɗe rikici a Legas

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here