Home DUNIYA Page 7

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Afghanistan: Mako ɗaya a Kasar Tamkar Zuwa Lahira a Dawo ne

0
Afghanistan: Mako ɗaya a Kasar Tamkar Zuwa Lahira a Dawo ne     Ya ɗauki sa'o'i uku kafin Hussain Haidari ya sami abin da yake nema. Ya gane wa idanunsa fuskokin gawarwakin matasa da dama a cikin jakar saka gawarwakin kafin...

Saudiyya:  Allah-Wadai da Zanen ɓatancin Annabi Muhammad SAW

0
Saudiyya:  Allah-Wadai da Zanen ɓatancin Annabi Muhammad SAW     Ƙasar Saudiyya ta yi Allah-wadai da zanen barkwancin da ake kallo a matsayin ɓatanci ga Manzon Allah SAW, da aka yi a Faransa.   Sanarwar da ma'aikatar harkokin wajen ƙasar ta fitar...

Masar: Cin Zarafi ya sa Mata Sun Zama Jarumai a Kasar

0
Masar: Cin Zarafi ya sa Mata Sun Zama Jarumai a Kasar Ga mata da 'yan mata a Masar, cin zarafi ya daɗe yana faruwa, amma waɗanda abin ya shafa yanzu suna gwagwarmaya ba kamar da ba, in ji Salma El-Wardany. Duk...

Somaliya: Ƙungiyar Al-Shabab ‘ta fi Gwamnatin ƙasarta Samun Kuɗin

0
Somaliya: Ƙungiyar Al-Shabab 'ta fi Gwamnatin ƙasarta Samun Kuɗin Ƙungiyar masu tayar da ƙayar baya ta al-Shabab a Somaliya na amfani da barazana da zin zarafi don samun kuɗaɗen shiga masu yawa fiye da hukumomin ƙasar, a cewar rahoto. Masu tayar...

Uganda: Korona ta Kashe Tsohon Kakakin Sojoji

0
Uganda: Korona ta Kashe Tsohon Kakakin Sojoji   An kwantar da tsohon sojan ne a wani asibiti a ranar Lahadi bayan koken fama da ciwon kirji da hawan jinni da ciwon siga da kuma tari. Mai magana da yawun gwamnatin kasar Ofwono...

Nigeria za ta Kai wa Chadi Wutar Lantarki

0
Nigeria za ta Kai wa Chadi Wutar Lantarki Gwamnatin Nigeria ta shirya tsaf domin fara aikawa Chadi wutar lantarki, duk da cewa da ma can tana aikawa jamhuriyar Niger, Benin da Togo. A halin yanzu, cibiyoyi 27 bakwai ne ke rarraba...

Emmanuel Macron: ƙasashen Musulmai Sun Fara ƙaurace wa kayan Faransa

0
Emmanuel Macron: ƙasashen Musulmai Sun Fara ƙaurace wa kayan Faransa Faransa ta bukaci kasashen Gabas Ta Tsakiya da ka da su amince da kiraye-kirayen ƙaurace wa sayen kayayyakinta. Kauracewa kayayyakin da Faransa ke sayarwa wani ɓanagare na nuna fushi kan matakin...

Yadda Lagos ta Tafka Asarar Sama da Naira Biliyan 400 Saboda Zanga-Zangar EndSars

0
Yadda Lagos ta Tafka Asarar Sama da Naira Biliyan 400 Saboda Zanga-Zangar EndSars Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa ta yi asarar kimanin sama da dalar Amurka biliyan ɗaya sakamakon rikicin da ya ɓarke a jihar, biyo bayan zanga-zangar EndSars...

Jawabin Buhari na Ranar Alhamis ya Bar Baya da ƙura

0
Jawabin Buhari na Ranar Alhamis ya Bar Baya da ƙura Bayanin da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi a ranar Alhamis ya bar baya da ƙura, inda jama'a da dama ke zaton shugaban zai taɓo wasu batutuwa amma ya yi...

Legas: Yadda Wasu jama’a su ka Fasa Rumbun Ajiyar Kayan Tallafin Korona

0
Legas: Yadda Wasu jama’a su ka Fasa Rumbun Ajiyar Kayan Tallafin Korona       Tirmitsitsi ya barke a Lagos, yayin da cincirindon mutane su ka fasa wani sito da aka ajiye kayan tallafin korona su ka rika jidar kayan abinci,...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno