Home DUNIYA Page 6

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Faransa: An Bindige Malamin Coci

0
Faransa: An Bindige Malamin Coci Wani mutum ya harbi malamin coci a Faransa a yayin da ya ke kokarin rufe cocinsa a ranar Asabar. Masu bada agajin gaggawa sun halarci wurin suna kokarin ceto ran malamin a yayin da wanda ya...

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Sojojin Amurka Sun Kai Hari Kan ‘Yan Bindigar Arewacin Najeriya

0
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Sojojin Amurka Sun Kai Hari Kan 'Yan Bindigar Arewacin Najeriya Sojojin kasar Amurka sun gudanar da atisayen ceton ran wani Ba-Amurke da aka boye a arewacin Najeriya bayan an yi garkuwa da shi. A ranar Talata ne 'yan...

korona: Cutar  ta Sake Kashe Wasu Mutune a Najeriya

0
korona: Cutar  ta Sake Kashe Wasu Mutune a Najeriya     Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce adadin mutanen da annobar korona ta harba a ƙasar sun kai 62,691 bayan da aka gano ƙarin mutum 170 da suka...

MDD:  Ta Girmama ‘Yar Najeriya a Matsayin ‘Yar sanda ta Shekara

0
MDD:  Ta Girmama 'Yar Najeriya a Matsayin 'Yar sanda ta Shekara     An zaɓi wata 'yar Najeriya a matsayin waɗanda aka grimama da samun kyautar lambar yabo ta 'yar sanda ta shekara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD).   Catherine Ugorji wadda...

Wata Mota ta Kutsa Kai Cikin Masallacin Ka’aba da Gudu

0
Wata Mota ta Kutsa Kai Cikin Masallacin Ka’aba da Gudu Wata mota ta cinna kai cikin Masallacin Ka'aba yayin da ta kwaso da gudu. Lamarin ya afku ne a ranar Juma'a, 30 ga watan Oktoba, da karfe 10:30 na dare -...

Amurka ta Gano Jemagun da ke Bai wa Juna Tazara Idan ba su da...

0
Amurka ta Gano Jemagun da ke Bai wa Juna Tazara Idan ba su da Lafiya Wani sabon bincike ya nuna cewa jemagu kan yi nesa da junansu a lokacin da suka kamu da rashin lafiya, yayin da sukan takaita yadda...

Italy: ‘Yan Sandan Kasar Sun Kama ‘Sarkin Ferrara’ da Sauran Wasu ‘Yan Nigeria

0
Italy: 'Yan Sandan Kasar Sun Kama 'Sarkin Ferrara' da Sauran Wasu 'Yan Nigeria Halayyar da wasu 'yan Najeriya ke nunawa a kasashen ketare ta jawo zubewar mutunci da darajar bakin mutum a idon duniya. Ƴansandan ƙasar italiya sun kai farmaki kan...

Kuma Dai: ‘Ƴan cirani 140 Sun Nutse a Tekun Senegal

0
Kuma Dai: 'Ƴan cirani 140 Sun Nutse a Tekun Senegal     Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da mutuwar 'yan cirani 140 da suka nutse a gaɓar tekun Senegal, bayan wani kwale-kwale da ya dauko su su 200 ya nutse. An ceto...

Kacici-Kacici Kan Rayuwar Annabi Muhammad SAW#MAULUD

0
Kacici-Kacici Kan Rayuwar Annabi Muhammad SAW#MAULUD   An fara wallafa wannan kacici-kacici ne a shekarar 2019 da ta gabata, wato 1441 bayan hijira kenan, sai muka sake wallafa ta a yau. Galibin Musulmi sun yi amanna cewa ranar 12 ga watan Rabi'ul...

WTO: Dalilan da Yasa Amurka Bata Goyen Bayan Ngozi Okojo Iweala

0
WTO: Dalilan da Yasa Amurka Bata Goyen Bayan Ngozi Okojo Iweala Amurka ta fito karara ta nuna ba ta goyon bayan Ngozi Okonjo-Iweala a WTO Gwamnatin Trump ta fi karkata wajen Ministar kasar Koriya, Yoo Myung-hee - Okonjo-Iweala ta yi aiki...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno