Home DUNIYA Page 5

DUNIYA

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Amurka ta Sakawa Wasu Takunkumai na Shiga Kasar

0
Amurka ta Sakawa Wasu Takunkumai na Shiga Kasar Amurka ta kakaba wa wasu kasashen Afrika sabbin takunkumai na shiga kasarta. A sabuwar dokar tafiye-tafiye na Shugaba Donald Trump, dole sai kasashen sun fara biyan dala 15 kafin amincewa su tafi kasar. Sabuwar...

Saudiyya ta yi wa ɗaliban Najeriya Bushara

0
Saudiyya ta yi wa ɗaliban Najeriya Bushara Daliban Najeriya 424 zasu amfana da kyautar guraben karatu a jami'o'in Saudiyya daban-daban. Kasar Benin ita ma zata samu makamancin gurbin karatun guda 150 kyauta daga Saudiyya. Ofishin jakadancin Saudiyya ya yaba da irin kyakkyawar...

Al-Qeada: An Kashe Mataimakin Kwamandan

0
Al-Qeada: An Kashe Mataimakin Kwamandan Wani rahoto ya bayyana cewa an kashe mataimakin Kwamandan Al-Qeada bisa umarnin Amurka a Tehran. Ana zargin Abdullah da tarwatsa ofisoshin jakadancin Amurka a Tanzaniya da Kenya a shekarar 1998. Hukumar yaki da ta'addanci ta kasar Amurka...

Wata Kasar Afirka Ta Kasa Biyan ƙasashen duniya Bashin su

0
Wata Kasar Afirka Ta Kasa Biyan ƙasashen duniya Bashin su   Zambiya na fuskantar barazanar gaza biyan basussukan da ƙasashen waje ke bin ta bayan da ta kasa biyan fiye da dala miliyan 40 a watan da ya gabata. A ranar Juma'a...

Kasar Larabawa: ta Haramta Kashe Mata Masu Jawo Abin Kunya

0
Kasar Larabawa: ta Haramta Kashe Mata Masu Jawo Abin Kunya Gwamnatin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta ƙara tsaurara hukunci kan kisan da dangi ke yi wa mata a ƙasar a yunƙurin yin garambawul ga dokokin ƙasar. Gwamnatin ƙasar ta ce za ta...

Ayatollah Khamenei: Sakamakon zaɓen Amurka “ba zai sauya manufofin Iran ba

0
Ayatollah Khamenei: Sakamakon zaɓen Amurka "ba zai sauya manufofin Iran ba Jagoran Iran Ayatollah Ali Khamenei, ya jaddada cewa sakamakon zaɓen Amurka 'ba zai sauya' manufofin Iran ba kan Amurka. "Manufarmu... a bayyane take. Sauyin wani ba zai sauya komi ba,"...

 ICC ta Fara Bincike Kan Zanga-zangar EndSARS

0
 ICC ta Fara Bincike Kan Zanga-zangar EndSARS      Kotun hukunta masu manyan laifuka ta duniya wato ICC ta tabbatar wa BBC cewa ta fara gudanar da binciken farko dangane da rikicin EndSARS da ya faru a Najeriya. Cikin wata sanarwa, ofishin...

ENDSARS: Masar za ta Mayar da ‘Yan Najeriya Gida Saboda Zanga-Zangar

0
ENDSARS: Masar za ta Mayar da 'Yan Najeriya Gida Saboda Zanga-Zangar Hukumomi a Masar sun ce za su mayar da wasu 'yan Najeriya gida, sakamakon gudanar da zanga-zangar End SARS ba tare da neman izini ba. Shugaban hukumar kula da 'yan...

WAEC ta Rike Sakamakon Wasu ɗalibai

0
WAEC ta Rike Sakamakon Wasu ɗalibai An fitar da sakamakon jarrabawar kammala makarantun sakadire ta Afrika ta yamma wato WAEC da ɗalibai suka zana a wannan shekara. Alƙalumman da hukumar shirya jarrabarwar ta fitar sun nuna cewa kaso 65 cikin 100...

Habasha: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Wasu Mutune a Jihar Oromo

0
Habasha: 'Yan Bindiga Sun Hallaka Wasu Mutune a Jihar Oromo Mahara sun kashe akalla mutun 32 tare da kona gidajen da dama a wani mummunan hari a yammacin Habasha. Hukumomi sun daura alhakin harin kan kungiyar yan tawaye ta Oromo Liberation...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno