An Kuma: ‘Yan Bindiga Sun Kai Mumunan Hari Jihar Zamfara, Sunyi Aika-Aika
An Kuma: 'Yan Bindiga Sun Kai Mumunan Hari Jihar Zamfara, Sunyi Aika-Aika
Wasu yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari garin Gidan Goga dake karamar Maradun na jihar Zamfara, inda mutane da zama suka rasa rayukansu, cewar rahoton Daily...
Anambra: Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaba da Wata Farfesa
Anambra: Masu Garkuwa da Mutane Sun yi Awon Gaba da Wata Farfesa
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane don karbar kudin fansa ne sun sace wata farfesa da ke aiki a jami'a a Anambra.
Farfesar da ba a sanar...
Zamfara: An yi Batakashi Tsakanin Sojoji da ‘Yan Bindiga
Zamfara: An yi Batakashi Tsakanin Sojoji da 'Yan Bindiga
Har yanzu ba a daina samun rahotannin cewa 'yan bindiga sun kai hari ba a jihar Zamfara.
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa sun shawo kan matsalar...
Enugu: Rayyuka da Dama Sun Salwanta Yayin da Trela ta yi Karo da Motar...
Enugu: Rayyuka da Dama Sun Salwanta Yayin da Trela ta yi Karo da Motar Bus
Mummunan hatsari da ya faru a jihar Enugu ya yi sanadin rasuwar mutum 21 ciki har da yara 'yan makaranta.
Hukumar kiyayye haddura, FRSC, ta tabbatar...
Ngozi Okonjo-Iweala: Duk da Haka, Ina sa Ran a ji Alheri a Zaben WTO
Ngozi Okonjo-Iweala: Duk da Haka, Ina sa Ran a ji Alheri a Zaben WTO
Okonjo-Iweala ta ji dadin goyon bayan da kasashen Duniya su ka ba ta.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta nuna cewa ta na sa ran ta kawo kujerar WTO...
Allah ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe, Rasuwa
Allah ya Yiwa Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe, Rasuwa
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un - Shahrarren Malamin addini kuma sakataren kungiyar Jama’atul Izalatul Bid’a WaIqamatus Sunnah, JIBWIS, Sheikh Kabir Haruna Gombe, ya yi rashin mahaifiyarsa, Fatima Abdullahi-Haruna.
Hajiya Fatima ta rasu...
CBN ta Fitar da Tsarin shirin Buhari na Raya Matasa da Biliyan 75
CBN ta Fitar da Tsarin shirin Buhari na Raya Matasa da Biliyan 75
Babban Bankin Najeriya ta fitar da tsarin yadda za a tallafa wa matasa da jari karkashin shirin gwamnatin taraya da ta ware naira biliyan 75 domin...
Wani Daga Cikin Bursunonin da Suka Tsere an Sake Kama Shi Da Laifin Kisan...
Wani Daga Cikin Bursunonin da Suka Tsere an Sake Kama Shi Da Laifin Kisan Kai
Bayan fursunoni da dama sun tsere daga gidajen gyaran hali da ke Oko da Benin lokacin zanga-zangar EndSARS.
'Yan sanda sun kara kama daya daga cikin...
Kotu ta Hana EFCC Takardar Izinin Cafke Diezani Alison-Madueke
Kotu ta Hana EFCC Takardar Izinin Cafke Diezani Alison-Madueke
Babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja, ta ki amince da bukatar hukumar EFCC na ba da izinin cafke Diezani Alison-Madueke
An dage sauraron karar har zuwa ranar 3 ga watan Disamba...
Mutanan da Sukai Dace a Mulkin Buhari
Mutanan da Sukai Dace a Mulkin Buhari
Akwai wasu ‘Yan Najeriya da su ka samu manyan mukamai na Duniya
Da dama daga cikinsu tsofaffin Ministoci ne da aka yi a gwamnatin kasar - Wanda ake sa ran za ta zama sabuwar...












