Home Taska Page 318

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kotu ta Hana EFCC Takardar Izinin Cafke Diezani Alison-Madueke

0
Kotu ta Hana EFCC Takardar Izinin Cafke Diezani Alison-Madueke Babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja, ta ki amince da bukatar hukumar EFCC na ba da izinin cafke Diezani Alison-Madueke An dage sauraron karar har zuwa ranar 3 ga watan Disamba...

Mutanan da Sukai Dace a Mulkin Buhari

0
Mutanan da Sukai Dace a Mulkin Buhari Akwai wasu ‘Yan Najeriya da su ka samu manyan mukamai na Duniya Da dama daga cikinsu tsofaffin Ministoci ne da aka yi a gwamnatin kasar - Wanda ake sa ran za ta zama sabuwar...

Nasarawa: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci, Sun yi Awon Gaba da Wasu Masallata

0
Nasarawa: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallaci, Sun yi Awon Gaba da Wasu Masallata Ana tsakiyan Ibada, bata gari cikin al'umma sun yi aika-aika Masu garkuwa da mutanen sun bukaci kudin fansa milyan hamsin, amma daga baya sun rage - Har...

An Gudu ba a Tsira ba: An sake Kama Bursunonin da ‘Yan Daba Suka...

0
An Gudu ba a Tsira ba: An sake Kama Bursunonin da 'Yan Daba Suka Saki a Jihar Edo     Rundunar 'yan sanda ta Jihar Edo a kudancin Najeriya ta kama fursuna 10 daga cikin waɗanda suka tsere daga gidajen yari...

Tsohuwar Ministar kuɗin Najeriya na dab da Zama Shugabar WTO

0
Tsohuwar Ministar kuɗin Najeriya na dab da Zama Shugabar WTO      Jekadun kasashe a ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya WTO sun gabatar da sunan tsohuwar ministar kuɗin Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin sabuwar shugabar ƙungiyar.   Idan dai har aka zaɓi Ngozi...

Ibadan: Dalibai Na Fuskantar Tsangwama, an Saka Wuta a Ofishin Shugaban Makarantar

0
Ibadan: Dalibai Na Fuskantar Tsangwama, an Saka Wuta a Ofishin Shugaban Makarantar Har yanzu, dalibai basu daina fuskantar tsangwama kan irin tufafin da suke sanyawa ba Yayinda ake hana wasu shiga don sun sanya Hijabi, ana hana wasu shiga don bayyana...

An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana...

0
An Damke Sojojin da Aka Kama Suna Zabgan Matasan da Suka Saba Dokar Hana Fita Hukumar Sojin saman Najeriya ta yi tsokaci kan zargin cin zarafi da take hakkin dan Adam da aka yiwa wasu jami'anta. Hukumar ta yi Alla-wadai da...

 Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe 

0
 Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe       Mutanen da suka wawashe kayan gwamnati, da gidajen ajiyar abinci a jihar Adamawa sun fara mayar da kayan da suka ɗiba.    Rahotani sun ce tun jiya mutane suka fara fito...

Legas: An Kashe Wasu  ‘Yan Sanda  Tare da Raunata Wasu Yayin Zanga-Zangar Endsars 

0
Legas: An Kashe Wasu  'Yan Sanda  Tare da Raunata Wasu  Yayin Zanga-Zangar Endsars       Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce an kashe jami'anta shida tare da raunata 38 sakamakon barkewar rikici a zanga-zangar nuna adawa da cin zalin 'yan sanda...

Abuja: Hukumar NSCDC ta Sallami Hafsan da Aka Gani a Bidiyo Yana Wawason Kayan...

0
Abuja: Hukumar NSCDC ta Sallami Hafsan da Aka Gani a Bidiyo Yana Wawason Kayan Abinci   Jami'in NSCDC ya rasa aikinsa sakamakon satan kayan abincin COVID-19 a Abuja A ranar Litinin bata gari suka fasa runbun abinci a unguwar Gwagwalada sukayi wawason...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta