Adamawa: An Fara Mayar da Kayan da Aka Wawashe 

 

   Mutanen da suka wawashe kayan gwamnati, da gidajen ajiyar abinci a jihar Adamawa sun fara mayar da kayan da suka ɗiba.

   Rahotani sun ce tun jiya mutane suka fara fito da kayan kan titi, wasu kuma ana kaiwa gidajen masu unguwa, su kuma jami’an tsaro na kwashewa.

  Wannan dai na zuwa ne bayan barazanar da gwamnatin jihar ta yi, na rushe gidan duk wanda ya dauki kaya kuma ya ƙi mayarwa.

   Ga wasu hotunan kayan da aka mayar, da abokin aikinmu da ke Adamawa Salihu Adamu Usman ya aiko mana.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here